Archivo de noticias

Esta sección muestra noticias archivadas con sus fechas de publicación originales. El artículo se muestra en su idioma original.

31,085 resultados

Turkiyya ta katse hanyoyin amfani da Instagram a ƙasar
Archivo de noticias

Turkiyya ta katse hanyoyin amfani da Instagram a ƙasar

Matakin katse hanyoyin amfanin da shafin Instagram na zuwa ne bayan Daraktan Sadarwa na Turkiyya Fahrettin Altun ya zargi dandalin da goge wasu abubuwa da ake wallafawa daga ƙasar. Hukumar yada labarai da sadarwar fasaha ta ƙasar Turkiyya TKM ta ce ta katse hanyoyin amfani da shafin Instagram. Ma...

Algeria probes rejected presidential hopefuls for fraud
Archivo de noticias

Algeria probes rejected presidential hopefuls for fraud

Three presidential hopefuls, whose applications were rejected by the Algerian electoral board, are being investigated over alleged fraud. A court in Algiers said on Thursday it was investigating rejected presidential hopefuls for alleged endorsement fraud after "signature sales" by elected offici...

Deaths, destruction mar Nigeria's cost of living protests
Archivo de noticias

Deaths, destruction mar Nigeria's cost of living protests

Police in the northern Nigerian state of Kano have arrested more than 260 people suspected of looting during protests against rising cost of living on Thursday. The Nigerian police say at least four people were killed and 34 others injured after an improvised explosive device detonated in a crowd...

Rwanda closes 185 churches for risking worshippers' lives
Archivo de noticias

Rwanda closes 185 churches for risking worshippers' lives

The churches were closed for failing to comply with required legal standards, according to the local government minister. Rwandan authorities have closed down 185 churches in the latest nationwide crackdown over legal standards, an official said Friday. The affected churches in Musanze district i...

Lutte anti-terrorisme: la Turquie arrête près de 100 suspects
Archivo de noticias

Lutte anti-terrorisme: la Turquie arrête près de 100 suspects

La Turquie a arrêté 99 suspects lors des opérations "Gürz-4" organisées dans 26 provinces contre l'organisation terroriste Daesh. Le ministre de l'Intérieur Ali Yerlikaya a annoncé sur son compte X que les opérations "Gürz-4", dont il a partagé les images, ont été menées dans 26 provinces contre...

An yi jana'izar Haniyeh a Doha
Archivo de noticias

An yi jana'izar Haniyeh a Doha

Yaƙin da Isra'ila ke yi a Gaza ya shiga kwana na 301, kuma ya yi sanadin mutuwar Falasɗinawa aƙalla 39,480, galibinsu mata da yara tare da jikkata wasu 91,128. Sannan ana ƙiyasin wasu sama da 10,000 na binne a karkashin baraguzan gidajen da aka rusa. Juma'a, 2 ga Agustan 2024 0945 GMT — Hukumomi...

Harin bam ya kashe mutum 19 a jihar Borno ta Nijeriya
Archivo de noticias

Harin bam ya kashe mutum 19 a jihar Borno ta Nijeriya

Hukumomi sun faɗa ranar Alhamis cewa aƙalla mutum 19 ne suka halaka a wani harin bam da ya faru a jihar Borno da ke arewa maso gabashin Nijeriya. Wani bam da ya fashe a wajen mai shayi da ke wani ƙauye a jihar Bornon Nijeriya ya kashe mutane, kuma ya raunata mutane sama da 20. Wannan shi ne hari...