Archivo de noticias

Esta sección muestra noticias archivadas con sus fechas de publicación originales. El artículo se muestra en su idioma original.

31,085 resultados

Israel intent on igniting regional conflict, warns Erdogan
Archivo de noticias

Israel intent on igniting regional conflict, warns Erdogan

The Turkish president warns regional powers "not to fall into the trap set by Israel" amid anticipations of Iranian retaliation for overnight attacks. Turkish President Recep Tayyip Erdogan has once again warned that the Israeli government, aided by Western powers, is determined to start a region...

Middle East tensions soar as Israel attacks Iran
Archivo de noticias

Middle East tensions soar as Israel attacks Iran

Iran reports multiple explosions in capital Tehran and elsewhere while Tel Aviv, expecting Iranian retaliation, says it has "fully mobilised" its offensive and defensive capabilities. Israel has launched air strikes targeting what it described as "military targets" in Iran, with the state-run med...

Ana gudanar da zaɓen ƙananan hukumomi a Kano
Archivo de noticias

Ana gudanar da zaɓen ƙananan hukumomi a Kano

Rahotanni daga Kano na cewa tuni aka soma jefa ƙuri'a a rumfunan zaɓe a faɗin jihar, inda ma'aikatan Hisbah da Karota ke bayar da tsaro a rumfunan zaɓen sakamakon ƙaurace wa zaɓen da 'yan sanda suka yi. A ranar Asabar ake gudanar da zaɓen ƙananan hukumomi a Jihar Kano. Rahotanni daga jihar na cew...

Gwamnatin Nijar za ta gina sabuwar matatar man fetur
Archivo de noticias

Gwamnatin Nijar za ta gina sabuwar matatar man fetur

Gwamnatin Jamhuriyar Nijar da wani kamfanin ƙasar Canada sun saka hannu kan wata yarjejeniya domin gina sabuwar matatar mai a yankin Dosso wadda ake sa ran za ta rinƙa tace ganga 100,000 a kullum. Gwamnatin Jamhuriyar Nijar da wani kamfanin ƙasar Canada, Zimar, sun sa hannu kan wata yarjejeniya d...

An kashe sojojin Isra'ila uku a yakin da ake yi a arewacin Gaza
Archivo de noticias

An kashe sojojin Isra'ila uku a yakin da ake yi a arewacin Gaza

Yaƙin da Isra'ila take yi a Gaza, wanda ya shiga kwana na 385, ya kashe Falasɗinawa aƙalla 42,847 da jikkata fiye da 100,000, kan ana ƙiyasi mutum fiye da 10,000 na ƙarƙashin ɓaraguzai. Isra'ila ta kashe aƙalla mutum 2,574 a hare-hare a Lebanon. Friday, October 25, 2024 1348 GMT — Rundunar sojin...