Shugaban Turkiyya Erdogan ya yi addu'a ga mutanen da suka rasu sakamakon girgizar ƙasar Marmara ta shekarar 1999, mai ƙarfin maki 7.4, tare da sake miƙa ta'aziyyarsa. Shugaban Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ranar Lahadi ya yi jimamin cika shekaru 26 da aukuwar girgizar ƙasar Marmara a shekarar 1999. “Har yau, muna jin raɗaɗi a cikin zuciyoyinmu bisa rasa ‘yan’uwanmu a girgizar ƙasar Marmarai ta 17 ga watan Agustan 1999.
Taskar labarai
Wannan sashe yana nuna tsoffin labarai da ranakun da aka wallafa su. An nuna labarin a harshensa na asali.
Erdogan ya yi jimamin cika shekaru 26 da aukuwar girgizar ƙasar Marmara
Shugaban Turkiyya Erdogan ya yi addu'a ga mutanen da suka rasu sakamakon girgizar ƙasar Marmara ta shekarar 1999, mai ƙarfin maki 7.4, tare da sake miƙa ta'aziyyarsa. Shugaban Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ranar Lahadi ya yi jimamin cika shekaru 26 da aukuwar girgizar ƙasar Marmara a shekarar 199...
A taƙaice