News archive

This section shows archived news with its original publication dates. The article is displayed in its original language.

31,085 results

Yaƙin Sudan: Aƙalla mutum 120 aka kashe a kusa da Khartoum
News archive

Yaƙin Sudan: Aƙalla mutum 120 aka kashe a kusa da Khartoum

Masu aikin sa kai sun ce an kashe mutane da dama a ruwan bama-baman da aka yi kan mai-uwa-da-wabi a yammacin Omdurman yayin da yaƙi ke ta'azzara tsakanin rundunar soji da ta sa kai ta RSF. Masu aikin agaji na sa kai a Sudan sun ce ruwan bama-baman da aka yi a Greater Khartoum ya jawo asarar rayuk...

Chukwuemeka zai bar Chelsea zuwa Borussia Dortmund
News archive

Chukwuemeka zai bar Chelsea zuwa Borussia Dortmund

Borussia Dortmund ta fara tattaunawa da ɗan wasan tsakiyar Chelsea, Carney Chukwuemeka kan yiwuwar ɗaukar shi. Ɗan wasan tsakiya na Chelsea, Carney Chukwuemeka, ya fara tattaunawa kan tafiya aro a kasuwar cinikin 'yan wasa ta Janairun nan. Rahotanni na cewa a 'yanzu Borussia Dortmund ta Jamus ta...

Lack of rain worries cocoa farmers in Côte d'Ivoire
News archive

Lack of rain worries cocoa farmers in Côte d'Ivoire

Cocoa farmers in Côte d'Ivoire are worried that a persistent lack of rain could weigh on the April to September mid-crop. Farmers from Côte d'Ivoire's main cocoa growing regions are worried because a persistent lack of rain could weigh on the April to September mid-crop, they said on Monday. The...

International Court of Justice president resigns
News archive

International Court of Justice president resigns

Nawaf Salam, the president of the International Court of Justice (ICJ), has resigned from his position. Judge Nawaf Salam, president of the International Court of Justice (ICJ), on Tuesday stepped down from his position as a member of the top UN court, with effect from the same day of his resigna...

Mali army kills 23 terrorists in separate operations
News archive

Mali army kills 23 terrorists in separate operations

The Malian army has killed 23 terrorists in the south-central Mopti Region over the last two days, an official statement said on Tuesday. The Malian army has killed 23 terrorists in the south-central Mopti Region over the last two days, an official statement released on Tuesday said. Malian Armed...

Interpol arrests 200 in West Africa over 'illegal mining'
News archive

Interpol arrests 200 in West Africa over 'illegal mining'

Interpol has arrested at least 200 people in four West African countries over alleged illegal mining, the international police body said on Tuesday. Interpol arrested at least 200 people in four West African countries as part of operations against illegal mining, the international police body sai...

Mali ta ƙwace zinare tan uku daga kamfanin Barrick na Canada
News archive

Mali ta ƙwace zinare tan uku daga kamfanin Barrick na Canada

Gwamnatin Mali ta ƙwace zinaren ne da darajarsa ta kai dala miliyan 180 daga kamfanin na Canada, a yayin da ake ci gaba da taƙaddama ta shari’a kan bashin da Mali take bin kamfanin. Gwamnatin sojin Mali ta fara ƙwace zinaren da kamfanin haƙar ma’adanai na Kanada Barrick ya tara, a wani ɓangre na...