Yunkurin diflomasiyya na shugaban kasar Kenya William Ruto na neman goyon baya ga tsohon Firaminista Raila Odinga ya zama sabon shugaban Hukumar Tarayyar Afirka, wani bangare ne na daidaita kasar ta Gabashin Afirka a matsayin mai taka rawa a nahiyar. Daga Nuri Aden A yayin da lokaci ke karato wa...
Kisan kare dangi na Isra'ila a Gaza - wanda ke cikin kwanaki 468 - ya kashe Falasdinawa sama da 46,707 tare da jikkata wasu 110,265. A Lebanon, Isra'ila ta kashe akalla mutum 4,063 tun daga watan Oktoban 2023. 0607 GMT — Duk da sanarwar yarjejeniyar tsagaita bude wuta, sojojin Isra'ila na ci gaba...
Nigeria's inflation rate rose for the fourth straight month in December, data from the statistics agency showed on Wednesday. Nigeria's inflation rate rose for the fourth straight month in December, advancing to 34.80% in annual terms from 34.60% in November, data from the statistics agency showe...
Taron na bana, wanda zai gudana daga ranar 12 zuwa 18 ga watan Janairu karkashin jagorancin shugaban kasar Hadaddiyar Daular Larabawa Sheikh Mohamed bin Zayed Al Nahyan, na da nufin "samar da ci gaba mai dorewa da ci gaban tattalin arziki". Shugabannin Afirka da ke halartar Makon Ci-gaba mai Dore...
Le tournoi devait se tenir du 1er au 28 février 2025 selon le premier calendrier : il aura finalement lieu en août. La Confédération africaine de Football (CAF) a annoncé, mardi 14 janvier, le report du Championnat d'Afrique des Nations (CHAN) au Kenya, en Tanzanie, et en Ouganda à août 2025, ont...
President Erdogan noted that close contact and cooperation will continue to safeguard the shared interests of Türkiye and Libya in the Eastern Mediterranean. Turkish President Recep Tayyip Erdogan has reaffirmed Türkiye's recognition of Libya’s Government of National Unity (GNU) as the legitimate...
Three Chinese nationals have been sentenced to seven years in prison in DRC after being arrested in possession of gold bars and large sums of money. Three Chinese nationals have been sentenced to seven years in prison in the Democratic Republic of Congo's east after being arrested in possession o...
Yaƙin kisan ƙare-dangi da Isra'ila take yi a Gaza — wanda a yau ya shiga kwana na 467 — ya kashe Falasɗinawa fiye da 46,645 tare da jikkata mutum 110,012. A Lebanon, Isra'ila ta kashe aƙalla mutum 4,063 tun watan Oktoban 2023. Laraba, 15 ga watan Janairu, 2025 0750 GMT — Isra'ila ta kashe Falasɗi...
Amurka ce ƙasar da aka fi kai kafet din Turkiyya a 2024, daga nan sai Saudiyya da Iraƙi da kuma Birtaniya. Kasuwancin fitar da kafet na Turkiyya ya kai dalar Amurka biliyan 2.8 a shekarar 2024, adadin da ya kai murabba'in mita miliyan 589.2 na kafet da aka sayar, bisa ga bayanan da kungiyar masu...
An ayyana Chapo a matsayin wanda ya lashe zaɓen da kashi 65 cikin 100 na ƙuri'un da aka kaɗa, yayin da babban abokin hamayyarsa Venancio Mondlane ke biye da shi da kashi 20 cikin 100. An rantsar da Daniel Chapo a matsayin shugaban ƙasar Mozambique ranar Laraba bayan an shafe watanni ana tashin ha...
Israel's brutal war on Gaza has killed more than 46,700 Palestinians since October 2023. Palestinian resistance group Hamas and Israel have reached a ceasefire agreement in halting Israel's war on Gaza and exchange prisoners, Sheikh Mohammed bin Abdulrahman Al Thani, mediator Qatar's Prime Minist...
"Conformément à la vision d’une Afrique pacifique et prospère de l'UA, l’AUSSOM soutient les efforts de stabilisation de la Somalie et de la coopération régionale, conformément aux demandes du peuple somalien" a déclaré le diplomate El-Amin La reprise des relations diplomatiques entre l'Éthiopie...