Masu nazari na cewa da zarar an kammala rikici wuta ta lafa, warware rikicin ta hanyar kafa kasashe biyu ne kawai zai magance matsalar Falasdinawa. A yayin da Isra'ila ke ci gaba da tarwatsa Falasdinawa ta hanyar ruwan bama-bamai a Gaza, Firamista Benjamin Netanyahu ya bayyana cewa kasarsa ba za...
Da sanyin safiyar ranar 26 ga watan nan na Nuwamba ne, wasu dauke da makamai suka kai hari a rundunar soji da barikin soji biyu da gidajen yari biyu da manyan ofisoshin ‘yan sanda biyi, inda suka yi gumurzu da jami’an tsaro. Gwamnatin Saliyo ranar Laraba ta yi jana’izar jami’an tsaro 18 da aka ka...
During the early hours of November 26, armed attackers stormed a military armoury, two barracks, two prisons and two police stations, clashing with security forces. Sierra Leone has buried 18 members of the security forces killed during what the government described as an attempted coup last week...
Kurtulmus ya ce sanarwar hadin gwiwa da ta yi Allah wadai da hare-haren Isra’ila a Gaza ta samu goyon bayan duka bangarorin siyasa da ke majalisar dokokin Turkiyya, yana mai cewa suna shirin samar da karin kayan ayyukan jinkai a yankin. Shugaban Majalisar Dokokin Turkiyya Numan Kurtulmus ya yi ma...
"Ba a amince da sojojin Nijar a matsayin gwamnati ba kuma su ba mambobi ne na ECOWAS don haka bukatarsu ba ta da karfi. Kuma na yi watsi da ita", in ji Mai Shari’a Dupe Atoki. Wata Kotun Yammacin Afirka ta yi fatali da karar da sojojin Nijar suka shigar a gabanta inda suka nemi ta tursasa wa kung...
Britain has proposed to send more than 20,000 asylum seekers to Rwanda, but the deal faces a major hurdle. By Brian Okoth Britain says it is incurring huge expenses in accommodating thousands of people seeking asylum in the country. Over the years, small boats have been carrying refuge seekers in...
Duk da shaharar mawakan Afrobeats Afirka ta Yamma, mawakan Gabashin Afirka su ma sun yi fice a fagen waƙa daban-daban. Daga Charles Mgbolu Gabashin Afirka ya sake yunƙurowa a fagen waƙe-waƙe a shekarar 2023, inda babban kamfanin Spotify ya yaba wa mawaƙa massu fasaha na Gabashin Afirka a cikin ra...
Benjamin Okenna Ikaa denied the charges of obtaining by false pretence and money laundering. A Nigerian man has been charged over an alleged cryptocurrency fraud involving more than $1.5m from a woman. The anti-corruption agency said Benjamin Okenna Ikaa was charged on Wednesday at a court in the...
"Wadanda suka yi yunkurin yin hakan kada su manta da abin da zai biyo baya yana da tsanani," in ji Shugaban Turkiyya Erdogan. Shugaban Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya gargadi Tel Aviv kan yadda za ta dandana kudarta dangane da wasu rahotanni da ke cewa Isra'ilar na shirin kashe mambobin Hamas wa...
Israel's ongoing attacks on besieged Gaza — now in its 61st day — has killed more than 16,248 Palestinians, most of whom are women and children, and left more than 43,616 people wounded. Wednesday, December 6, 2023 16:20 GMT — Yemen's Houthis said the group launched several ballistic missiles at...
Kotun wadda ke zama a Potiskum ta yanke hukuncin ne a ranar Talata bayan ta samu Lance Corporal John Gabriel da laifin kisan malamin. Kotu a Jihar Yobe da ke arewa maso gabashin Nijeriya ta yanke wa sojan da ya kashe Sheikh Goni Aisami hukuncin kisa ta hanyar rataya. Kotun wadda ke zama a Potisku...