National Security Council decides to designate PKK terror group a banned organisation in Iraq as Turkish President Erdogan plans visit to Baghdad following Ramadan, a pivotal moment in bilateral ties between the two neighbours. Türkiye has welcomed the Iraqi National Security Council’s decision t...
Sojojin Isra'ila na saka kayan matan da suka kashe a gidajensu, wasu na fasa ɗakunan girki suna sata a gidajen da aka gudu aka bari, wasu na hawa kekunan yaran Gaza da aka raba da gidajensu. Ana ta tambaya kan halayyar sojojin Isra'ila a Gaza. Firaiministan Isra'ila Benjamin Netanyahu na yawan ya...
Idan ruwa ya yi kasa a jikin ɗan'adam zai ji bakinsa yana yawan bushewa sannan yawan fitsarinsa zai ragu ya kuma yi duhu, hakan na iya haifar da rashin ƙarfin jiki da ciwon kai da tashin zuciya da amai da dai sauransu, in ji wani likita a Nijeriya. Masana a Nijeriya sun gargadi masu azumtar watan...
Azumi a watan Ramdhan wajibi ne a kan dukkan Musulmai baligai masu isasshiyar lafiya, amma amfanin sa ba na addini daya ba ne kawai. Daga Dayo Yusuf Wata na tara a kalandar Hijira, kalandar Musulunci ne watan da Annabi ya yi hijira daga Makka zuwa Madina, kuma wannann lokacin ne Musulman duniya s...
Ƴan sandan sun ce daga cikin kaburburan da suka gano akwai na jarirai bakwai wadanda hukumomi ba su yi rajistar binne su ba. Ƴan sandan kasar Zimbabwe sun sanar da kama wani mutum da ake zargi yana da'awar shi Annabi ne ga mabiyansa na darikar katolika a ranar Laraba. An yi kamen ne a wani wurin...
L’opposante rwandaise exprime sa "déception" après le verdict de la Haute Cour de Justice de kigali qui lui interdit de participer au scrutin de juillet. "La justice rwandaise a une fois de plus respecté l'État de droit", rétorque La Haute Cour de Justice de Kigali a rejeté, mercredi, la requête...
At least 50 people in Angola have died after they were forced to drink a herbal potion to prove that they were not sorcerers. About 50 people have died in Angola after being forced to drink a herbal potion to prove they were not sorcerers, police and local officials said on Thursday. The deaths o...
Fuel prices in Kenya have reduced significantly after energy regulator EPRA announces new costs. Fuel prices in Kenya have reduced in a monthly review by the country's Energy and Petroleum Regulatory Authority (EPRA) on Thursday. A litre of petrol has reduced by 7.21 Kenyan shillings ($0.05), whi...
Le Nigeria partage 1.600 km de frontière avec son voisin dont il est l'un des principaux partenaires commerciaux. Les frontières entre le Nigeria et le Niger doivent rouvrir "avec effet immédiat", à la suite de la décision de la Communauté ouest-africaine de lever ses sanctions contre ce pays sah...
Lamarin ya faru ne a watan Disamba na shekarar 2023 lokacin da mai sana’ar POS mai suna Mohammed Sani Abdulrahman ya fahimci cewa wani kwastomansa wanda ya karɓi naira dubu 10 daga wurinsa ya tura masa naira miliyan 10 bisa kuskure. Wani mai sana’ar POS a jihar Kano da ke arewacin Nijeriya ya may...
Mohamed Elneny, ɗan asalin ƙasar Masar da ke buga wasa a ƙungiyar Arsenal ta Ingila, ya buɗe wani ɗakin ibada a ginin filin wasan kulob ɗin da ke birnin Landan. Mohamed Elneny na ƙungiyar Arsenal ya buɗe wani ɗakin ibada a ginin filin wasan kulob ɗin, wato Emirates Stadium, wanda ke birnin Landan...
"Nous sommes prêts. Lorsque vous rentrerez chez vous, nous vous arrêterons", lance la cheffe de diplomatie Sud-africaine, affirmant avoir alerté les personnes qui combattent aux côtés ou dans l'armée israélienne. Les citoyens sud-africains qui combattent aux côtés de l'armée israélienne ou qui se...