Kwamishinan 'yan sandan jihar Kano wanda ya yi jawabi a wajen wani taron manema labarai a Kano a daren Litinin ya ce masu son ta da hargitsin sun shirya kai farmaki wasu zaɓaɓɓun wurare a jihar, ciki har da Majalisar Dokokin Jihar. Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta ce jami'an tsaro a jihar sun g...
Un vaste glissement de terrain survenu en Papouasie-Nouvelle-Guinée a enseveli plus de 2.000 personnes, ont indiqué lundi les autorités du pays du Pacifique à l'ONU, communiquant un nouveau bilan bien plus lourd qu'estimé initialement. "Le glissement de terrain a enterré vivantes plus de 2.000 pe...
Galatasaray a décroché le titre de champion de Turquie dimanche, devançant son rival Fenerbahçe avec un total record de 102 points. Galatasaray n'avait besoin que d'un point lors de son dernier match à Konyaspor, et s'est imposé 3-1 grâce à un doublé de son attaquant fétiche Mauro Icardi, qui a p...
Les ânes font le gros du travail à plus d'un titre pour les communautés à faibles revenus de la Tanzanie, mais leur traitement et leur abattage restent une source de préoccupation, même après l'interdiction du commerce de la peau d'âne. Par Edward Qorro Niché à l'ombre du mont Meru en Tanzanie, l...
Des start-ups africaines ont déjà démontré le potentiel transformateur de l'IA dans la médecine, l’agriculture et la finance etc. Mais des politiques publiques sont nécessaires pour une adoption plus large de cette technologie de rupture. Bien que certains pays africains se distinguent par leurs...
Donkeys do the heavy lifting in more ways than one for low-income communities in Tanzania, but their upkeep and slaughter remain a cause for concern even after a ban on the donkey skin trade. By Edward Qorro Nestled in the shadow of Mount Meru in Tanzania, Nadosoito village in Muriet ward of Arus...
Tun bayan yarjejeniyar Oslo, kasashen duniya sun zabi kiran Falasdin a matsayin "hukuma" maimakon "gwamnati", in ji Fidan yayinda ya yi kiran da a amince da 'yantacciyar kasar Falasdinu. Ministan Harkokin Wajen Turkiyya Hakan Fidan ya jaddada buƙatar ƙara ƙaimi wajen jan hankalin ƙasashen duniya...
Yaƙin da Isra'ila ke yi a Gaza, ya shiga rana ta 234 inda aka kashe akalla mutum 35,984 - kashi 70 jarirai ne da yara da mata - an raunata sama da 80,643 yayin da ake fargabar sama da mutum 10,000 na karkashin baraguzan gine-ginen da aka rusa. 1415 GMT — Sojojin Isra'ila sun ce an yi musayar wuta...
Sojojin Burkina Faso sun ƙwace mulki a shekarar 2022 sannan suka yi alƙawarin gudanar da zaɓe a watan Yulin wannan shekarar domin komawa turbar dimokuraɗiyya, sai dai sun ce shawo kan rashin tsaron ƙasar shi ne babban abin da suka sanya a gaba. Gwamnatin mulkin soji ta Burkina Faso za ta ci gaba...
Israel has killed at least 35,903 Palestinians — including babies, children, and women — and wounded 80,420 in its 233-day war on Gaza. Sunday, May 26, 2024 08:00 GMT — Israel hits Rafah, kills several Palestinians despite ICJ order Several Palestinians were killed and injured Saturday following...
Gobarar da ta tashi a asibitin ta tashi ne sa’o’i bayan wata gobara ta daban ta faru a wani wurin wasan yara da ke jihar Gujarat da ke yammacin Indiya wadda ta yi sanadiyyar mutuwar mutane 27 ciki har da yara hudu. Jarirai shida sabbin haihuwa sun rasu sakamakon wata gobara da ta faru a wani asib...
Rikici tsakanin sojoji da dakarun RSF ya ƙara ƙamari a farkon watan nan a birnin el-Fasher, wanda ya tilasta wa dubban mutane barin gidajensu, a cewar Majalisar Dinkin Duniya. Bayan shafe sama da makwanni biyu ana ba-ta-kashi tsakanin sojojin Sudan da kuma rundunar RSF kan wani birni mai muhimman...