News archive

This section shows archived news with its original publication dates. The article is displayed in its original language.

31,085 results

Kai tsaye: Sojojin Isra'ila sun kashe mutum 11 a Gaza
News archive

Kai tsaye: Sojojin Isra'ila sun kashe mutum 11 a Gaza

Yaƙin da Isra'ila ke yi a Gaza ya shiga kwanaki 317 yanzu, ya kashe Falasɗinawa fiye da 40,074 akasari mata da ƙananan yara da jikkata mutum fiye da 92,537, an ƙiyasta fiye da 10,000 na binne a ƙarƙashin ɓaraguzan gine-ginen da aka kai musu hari. Lahadi, 18 ga August, 2024 0753 GMT — Aƙalla Falas...

Isra'ila ta umarci mazauna wasu yankuna a Gaza su yi hijira
News archive

Isra'ila ta umarci mazauna wasu yankuna a Gaza su yi hijira

Yakin da Isra'ila ke yi a Gaza ya shiga kwanaki 316 yanzu, ya kashe fiye da Falasdinawa 40,00 akasari mata da ƙananan yara tare da jikkata mutum fiye da 92,400, an ƙiyasta fiye da 10,000 na binne a ƙarƙashin baraguzan gine-ginen da aka kai musu hari. Asabar, 17 ga August, 2024 0835 GMT — Rundunar...

S. Africa deports 95 Libyans arrested at illegal training camp
News archive

S. Africa deports 95 Libyans arrested at illegal training camp

South African authorities have deported 95 Libyans who were in the country "illegally" for military training. South Africa on Sunday deported 95 Libyan nationals who were arrested last month at a suspected secret military training camp in the northeastern Mpumalanga province. The Libyans, who ent...

Ba ni da masaniya game da kwangilar magunguna — Abba Gida-Gida
News archive

Ba ni da masaniya game da kwangilar magunguna — Abba Gida-Gida

Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya ce bai san da batun bayar da wata kwangila ba wadda ta shafi kai wa ƙananan hukumomin jihar 44 magunguna, ya kuma bayar da umarni ga hukumar yaƙi da cin hanci ta gudanar da bincike. Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya ce ba shi da masaniya game da wata kwangila...

Isra'ila ta kashe jami'an kare farar hula sama da 80 a Gaza — Hukuma
News archive

Isra'ila ta kashe jami'an kare farar hula sama da 80 a Gaza — Hukuma

Lahadi, 18 ga August, 2024 1212 GMT — Aƙalla jami’an kare fara hula 82 Isra’ila ta kashe tare da jikkata sama da 720 a hare-haren da take kaiwa Gaza tun daga 7 ga watan Oktoba. Sojojin na Isra’ila na yawan kai hare-hare kan kan ofisoshin jami’an da motocinsu, kamar yadda sanarwar da hukumar kare...

Babban Bankin Libya ya dakatar da ayyukansa bayan sace ma'aikacinsa
News archive

Babban Bankin Libya ya dakatar da ayyukansa bayan sace ma'aikacinsa

Babban Bankin na Libya ya ce ba zai ci gaba da gudanar da ayyukansa ba har sai an saki ma'aikacin bankin da aka sace mai suna Musab Moslem. Babban Bankin Libiya ya dakatar da ayyukansa bayan an yi garkuwa da wani babban jami’insa. A wata sanarwa da ya fitar, bankin wanda yake a Tripoli ya bayyana...

Somali president revisits sea deal row with Ethiopia
News archive

Somali president revisits sea deal row with Ethiopia

Somali President Hassan Sheikh Mohamud has said Ethiopia "refuses" to accept Somalia's sovereignty after Addis Ababa signed a controversial sea deal with Somaliland in January. Somalia's President Hassan Sheikh Mohamud has accused Ethiopia of not accepting his country as a sovereign state. And he...

Senegal successfully launches its first satellite
News archive

Senegal successfully launches its first satellite

Senegal has successfully launched its first satellite, President Bassirou Diomaye Faye has said. Senegal's first satellite has been successfully launched into orbit, President Bassirou Diomaye Faye said, adding the move marked a major step towards the West African country's "technological soverei...