The International Organization for Migration (IOM) has appealed for funds to treat mpox among displaced people in Eastern and Southern Africa. The International Organization for Migration (IOM) on Wednesday launched an appeal for $18.5 million to be used in providing crucial health care services...
Phil Foden ya doke abokin wasansa a Manchester City Erling Haaland wajen cin kyautar gwazon shekara, yayin da Cole Palmer ya ci gwarzon matashin ɗan wasa na ƙungiyar PFA. Ɗan wasan Manchester City ɗan asalin Ingila, Phil Foden ya doke abokin wasansa a City, Erling Haaland wajen cin kyautar gwarzo...
Comoros has become the latest country to join the World Trade Organization as a member. The Comoros on Wednesday became the 165th member of the World Trade Organization after negotiating terms for 17 years. "I am particularly proud to welcome Comoros as the newest member of the WTO," the organisa...
Wani jami'in kamfanin da ke kula da bututun fetur ɗin Nijar da ya ratsa ta Benin ya tabbatar da cewa wani jirgin ruwa ya yi lodin ɗanyen man fetur ɗin na Nijar kimanin ganga miliyan ɗaya a tekun Benin Nijar ta ci gaba da fitar da man fetur ta Jamhuriyar Benin bayan ƙasashen sun samu matsalar da t...
Jirgin na C2110 ya taso ne daga Tafkin Nkhotakota inda ya nufi gabashin Malawi kana ya yi hatsari mintuna 45 kafin saukarsa. Hukumomi a Malawi sun tsananta aikin ceto bayan da wani jirgin sama mallakin wasu 'yan ƙasar Netherland su biyu ya yi hatsari a cikin tafkin ruwan ƙasar a yammacin ranar Ta...
An investigation into the aircraft crash that killed Iran's President Ebrahim Raisi in May has revealed that poor weather contributed to the accident. The helicopter crash in which Iran's late President Ebrahim Raisi was killed in May was caused by weather conditions and the aircraft's inability...
Yaƙin da Isra'ila take yi a Gaza, wanda ya shiga kwana na 320, ya kashe Falasɗinawa aƙalla 40,173 — galibinsu mata da yara — sannan ya jikkata mutum fiye da 92,857, kuma an ƙiyasta cewa mutum fiye da 10,000 na danne a ƙarƙashi ɓaraguzan gine-gine. Laraba, 21 ga watan Agusta, 2024 0811 GMT — Mayaƙ...
An kama ɗan Nijeriyar ne da laifin buɗe asusun banki a Amurka da kuma asusun katin cire kuɗaɗen da ya sace ta hanyar amfani da bayanan sirrin shirye-shirye ba da tallafin Covid-19 na ma'aikatan ƙasar. Hukumomi a Amurka sun kama wani ɗan Nijeriya bisa samunsa da laifin haɗa baki da damfara ta inta...
Yaƙin da Isra'ila take yi a Gaza, wanda ya shiga kwana na 320, ya kashe Falasɗinawa aƙalla 40,173 — galibinsu mata da yara — sannan ya jikkata mutum fiye da 92,857, kuma an ƙiyasta cewa mutum fiye da 10,000 na danne a ƙarƙashi ɓaraguzan gine-gine. Laraba, 21 ga watan Agusta, 2024 2030 GMT — Sakat...
The three countries want the Security Council to take ''appropriate measures'' against Ukraine, saying its actions ''strengthen terrorist groups in Africa.” Burkina Faso, Mali and Niger have petitioned the president of the UN Security Council on Tuesday to denounce the Ukrainian government's “ope...
Israel's war on Gaza, now in its 320th day, has killed at least 40,173 Palestinians — mostly women and children — and wounded over 92,857 others, a conservative estimate, with more than 10,000 estimated to be buried under debris of bombed homes. Wednesday, August 21, 2024 11:00 GMT — Hezbollah fi...
The 10th Istanbul Photo Awards challenges traditional narratives with over 20,000 diverse submissions, including Anna Surinyach’s mighty "Sea of Mourning," showcasing snapshots of victims of Mediterranean migration route to Europe. In Istanbul, a bustling city straddling two continents, a global...