Ranar Juma’ar, a rana ta ƙarshe a zaman hukumar kare haƙƙin dan’adam ta MDD na 58, an ƙada kuri’ar amincewa ga Albanese ta yi wa’adi na biyu mai shekara uku, lamarin da ya tsawaita aikinta zuwa shekarar 2028. Hukumar Kare Haƙƙin dan’adam ta Majalisar Ɗinkin Duniya MDD ta tsawaita wa’adin aikin Fr...
Wani jami'i ya ce da alama wanda ya yi harbin ɗan Alshabab ne da ya yi shigar burtu, kuma tuni aƙa ƙaddamar da bincike. Wani mutum sanye da kayan soja ya harbe wani babban kwamanda na sojojin Somaliya Laftanar Kanar Nuur Farey a ranar Asabar, in ji wani jami'i. Wani jami'in tsaro a yankin, Bulle...
Wannan sakamakon dai yana nufin Liverpool ce ke saman teburin gasar Firimiya da maki 73 duk da cewa ba ta ƙara ratar da ta bai wa Arsenal da ke biye da ita ba. Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Fulham ta doke Liverpool wadda ke saman teburin a gasar Firimiya da ci 3-2. Liverpool ce ta fara zura ƙwallo a r...
A few minutes before his surprise appearance the leader of the globe's Catholics received the sacrament in St Peter's Cathedral, the Vatican said. Pope Francis made a surprise Sunday public appearance as he mingled with crowds at the Vatican just two weeks after leaving hospital for a serious cas...
Kwamishinan ‘yan sandan jihar Abia, Danladi Isa, ya tabbatar wa mutanen jihar cewa za a hukunta waɗanda suka yi wannan aika-aikar. Kwamishinan ‘yan sandan Abia da ke kudancin Nijeriya, Danladi Isa, ya tabbatar da kisan da aka yi wa ‘yan ƙasar China biyu da kuma ɗan sanda ɗaya a jihar. Wannan ya b...
An official says the suspect seemed to be an al-Shabaab infiltrator and an investigation was underway. Lt. Colonel Nuur Farey, a senior commander of the Somali national army, was shot dead by a man in military uniform on Saturday, an official said. Bulle Ali, a security official in the region, to...
Shugaban Turkiyya ya nuna fatan kyakkyawar alaƙa cike da taka-tsantsan dangane da alaƙar Turkiyya da Amurka, yana cewa Ankara tana sha’awar ganin matakai na zahiri sun biyo bayan kalamai, musamman a ɓangaren haɗin gwiwar tattalin arziki. Shugaban Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya sanar da cewa ba...
The joint drill will include naval forces from Tanzania, Comoros, Djibouti, Eritrea, Kenya, Madagascar, Mauritius, Mozambique, Seychelles, and South Africa. India and 10 African countries will stage their first joint naval exercise in April in the Indian Ocean, marking a significant expansion of...
Grammy-nominated Malian musician Amadou Bagayoko, one half of the blind duo Amadou & Mariam, has died aged 70 Grammy-nominated Malian musician Amadou Bagayoko, who won global fame by moulding traditional West African sounds with Western rock and pop influences as one half of the blind duo Amadou...
A Madarasa teacher and an elderly woman among six people injured in the attack on two residential neighbourhoods. At least six people were injured when mortar rounds struck two residential neighbourhoods in the Somali capital of Mogadishu on Saturday, an official said. Ali Ahmed, a security offic...
Ƙasashen yankin Sahel, waɗanda suka kori sojojin ƙasashen Yammacin duniya daga cikinsu, yanzu haka suna ƙarfafa alaƙa da Moscow domin samun tallafi kan harkokin tsaro. Rasha ta tattauna da ƙasashen yankin Sahel kan yadda za su bunƙasa alaƙar soji, inda ta yi alƙawarin bayar da horo da samar da ma...
Le ministre turc des Finances a annoncé que les réunions de haut niveau à Bruxelles ont porté sur le commerce, l'énergie, les transports, la politique, l'union douanière et la libéralisation des visas. Le dialogue économique de haut niveau entre la Turquie et l'UE qui s'est tenu jeudi à Bruxelles...