News archive

This section shows archived news with its original publication dates. The article is displayed in its original language.

31,085 results

'Yan bindiga sun sace tsohon shugaban Guinea daga gidan yari
News archive

'Yan bindiga sun sace tsohon shugaban Guinea daga gidan yari

'Yan bindiga sun afka babban gidan yarin Conakry inda suka saki tsohon shugaban kasar Moussa Camara. Wasu ‘yan bindiga sun dauke tsohon shugaban Guinea Moussa Dadis Camara daga gidan yari, kamar yadda ministan shari'a na kasar Charles Alphonse Wright ya bayyana. Sanarwar ministan na zuwa ne bayan...

Yadda na'urorin zamani suke shiga aikin fassara gadan-gadan
News archive

Yadda na'urorin zamani suke shiga aikin fassara gadan-gadan

Kwararrun masu aikin fassara a Afirka suna aiki da harsuna sama da 2,000, amma a yanzu suna rungumar fasahar zamani a ayyukansu. Daga Mazhun Idris "Haba ba Hausa ba ce kawai..." A'a ba haka zancen yake ba, kamar yadda wani babban banki ya gano a shekarar 2009, bayan ya kashe dala miliyan 10 wajen...

AGOA: US-Africa trade initiative 'underutilised' - Ramaphosa
News archive

AGOA: US-Africa trade initiative 'underutilised' - Ramaphosa

AGOA is a special US legislation signed in 2000 granting duty-free access to nearly 40 sub-Saharan African nations to US markets. South Africa wants the US to extend the African Growth and Opportunity Act (AGOA) which gives several African nations duty-free access to American markets. “We would l...

Live Updates: Gaza death toll from Israeli assault soars to 9,488
News archive

Live Updates: Gaza death toll from Israeli assault soars to 9,488

Israel ignores pleas for a ceasefire and signals more attacks in the ongoing 29-day war on besieged Gaza, which has resulted in the deaths of at least 9,488 Palestinians. 11:31 GMT — The Palestinian death toll from the ongoing Israeli military offensive in Gaza has climbed to 9,488, the Health Mi...

Mun dakile yunkurin Boko Haram na kai hari a Jihar Kano – Sojoji
News archive

Mun dakile yunkurin Boko Haram na kai hari a Jihar Kano – Sojoji

Wata rundunar haɗin gwiwa ta sojoji da hukumar tsaro ta farin kaya, DSS a Nijeriya sun yi nasarar daƙile wani yunƙurin kai hari da masu tayar d aƙayar baya suka yi a Jihar Kano. Wata rundunar haɗin gwiwa ta sojoji da hukumar tsaro ta farin kaya, DSS a Nijeriya sun yi nasarar daƙile wani yunƙurin...