News archive

This section shows archived news with its original publication dates. The article is displayed in its original language.

31,085 results

An ci Nijeriya 2-0 a wasan kawance kafin fara gasar AFCON
News archive

An ci Nijeriya 2-0 a wasan kawance kafin fara gasar AFCON

Tawagar kwallon kafa ta Nijeriya Super Eagles ta yi rashin nasara a hannun takwararta Guinea a wasansu na zumunta da aka buga yau Litinin daf da fara gasar AFCON. Kungiyar kwallon kafa ta kasar Guinea Syli National, ta lallasa Nijeriya da ci 2 da nema a wasan zumunta da suka buga a babban birnin...

French Prime Minister Elisabeth Borne resigns
News archive

French Prime Minister Elisabeth Borne resigns

French Prime Minister Elisabeth Borne has resigned, President Emmanuel Macron's office announced on Monday. French Prime Minister Elisabeth Borne has resigned, the French presidency said on Monday, as President Emmanuel Macron seeks to give a new impetus to his second mandate ahead of European pa...

Somali leader in Eritrea after 'annulling' Somaliland sea deal
News archive

Somali leader in Eritrea after 'annulling' Somaliland sea deal

Somali President Hassan Sheikh Mohamud has visited Eritrea; his trip comes days after "annulling" a sea access deal between Somaliland and Ethiopia. Somalia's President Hassan Sheikh Mohamud was visiting Eritrea on Monday – just a week after the breakaway region of Somaliland reached a deal with...

Shugaba Tinubu ya dakatar da Ministar Ma'aikatar Jinkai Betta Edu
News archive

Shugaba Tinubu ya dakatar da Ministar Ma'aikatar Jinkai Betta Edu

An dakatar da Minista Edu ne kwana guda bayan shugaban kasar ya umarci a gudanar da bincike a kanta bisa zargin badakalar naira miliyan 585. Shugaban Nijeriya Bola Tinubu ya dakatar da Ministar Ma'aikatar Jinkai Betta Edu kan zargin badakalar miliyoyin kudade. An dakatar da Minista Edu ne kwana g...