News archive

This section shows archived news with its original publication dates. The article is displayed in its original language.

31,085 results

Gwamnatin Nijeriya ta ƙara kuɗin lantarki
News archive

Gwamnatin Nijeriya ta ƙara kuɗin lantarki

Shugaban hukumar da ke sanya ido kan harkokin lantarki ta Nijeriya (NERC), Musliu Oseni ya ce yanzu kwastomomin za su riƙa biyan ₦225 kan kowane kilowat na wuta da suka sha maimakon ₦66 da suke biya a yanzu. Gwamnatin Nijeriya ta ƙara kuɗin wutar lantarki ga rukunin kwastomomin da suka fi samun w...

KAI-TSAYE: Adadin mutanen da Isra’ila ta kashe a Gaza ya kusa 33,000
News archive

KAI-TSAYE: Adadin mutanen da Isra’ila ta kashe a Gaza ya kusa 33,000

Hare-haren da Isra'ila ta kwashe kwana 180 tana kai wa Falasɗinawa da ke Gaza sun yin sanadin mutuwar aƙalla mutum 32,975 da jikkatar fiye da mutum 75,577 a yayin da ƙasashen duniya ke Allah wadarai da ita kan kashe ma'aikatan agaji a Gaza. 1104 GMT — Adadin mutanen da Isra’ila ta kashe a Gaza ya...

Senegal's president appoints ally Sonko as prime minister
News archive

Senegal's president appoints ally Sonko as prime minister

Ousmane Sonko said he would present President Faye with a full list of proposed ministerial appointments for his approval. New Senegalese President Bassirou Diomaye Faye on Tuesday appointed firebrand politician and key backer Ousmane Sonko as prime minister in his first act as president. Sonko,...

Shugaban Senegal ya naɗa ubangidansa Sonko a matsayin firaiminista
News archive

Shugaban Senegal ya naɗa ubangidansa Sonko a matsayin firaiminista

Ousmane Sonko ya ce zai miƙa wa shugaban ƙasa Faye jerin sunayen mutanen da za a bai wa muƙaman ministoci domin ya amince da su. Sabon shugaban ƙasar Senegal Bassirou Diomaye Faye ya naɗa uban-gidansa kuma fitaccen ɗan siyasar nan da ya goyi bayansa Ousmane Sonko a matsayin firaiminista. Sonko, w...

Turkish aid agency TIKA distributes food aid in El Salvador
News archive

Turkish aid agency TIKA distributes food aid in El Salvador

Agency provides food support to 200 families and students of a primary school in capital San Salvador to mark the Muslim holy month of Ramadan. The Turkish Cooperation and Coordination Agency (TIKA) has distributed food packages to the Muslim community in the Central American country of El Salvad...

Le Patronat ivoirien veut impulser les industries créatives numériques
News archive

Le Patronat ivoirien veut impulser les industries créatives numériques

La Côte d’Ivoire ambitionne de faire de l’industrie créative un moteur de l’économie, à travers la formation, la création d’emplois, avec un impact sur le tourisme et l’image du pays. Dedy Bilamba, co-fondateur de Afro VFX, a exposé sur la thématique : "Enjeux des industries créatives numériques...

Rwanda begins 30th anniversary of 1994 genocide
News archive

Rwanda begins 30th anniversary of 1994 genocide

More than 800,000 men, women and children, mainly ethnic Tutsis but also moderate Hutus, were killed in the genocide. Rwanda begins sombre commemorations for the 30th anniversary of the 1994 genocide, a mass slaughter orchestrated by Hutu extremists against Tutsi minority over 100 bloody days. Mo...