News archive

This section shows archived news with its original publication dates. The article is displayed in its original language.

31,085 results

Sojojin Nijeriya sun kashe ƴan ta'adda a Kaduna
News archive

Sojojin Nijeriya sun kashe ƴan ta'adda a Kaduna

Rundunar ta ce ta rutsa ƴan ta’addan ne a kusa da ƙauyen Kidandan a yayin da suka yada zango domin gyaran baburan da suke amfani da su wurin kai hare-hare a arewa maso yammacin Nijeriya. Rundunar Sojin Nijeriya ta ce ta kashe wasu ƴan ta’adda a Kaduna da ke arewacin Nijeriya. A wata sanarwa da ru...

Teaching soap making to change the lives of Malian widows
News archive

Teaching soap making to change the lives of Malian widows

By Firmain Eric Mbadinga Widows in Mali's capital, Bamako, are finding a new meaning in life and embarking on the road to success thanks to the efforts of a local entrepreneur. Businessman Boubou Dabo runs a soap manufacturing company in Garantibougou Nerecoro district of the city, but besides se...

Nigeria's ex-central bank boss Emefiele to face fresh charges
News archive

Nigeria's ex-central bank boss Emefiele to face fresh charges

Godwin Emefiele has been embroiled in legal battles since his resignation in Agust 2023. Nigeria's former central bank governor Godwin Emefiele will appear in a Lagos court on Monday after the country's anticorruption body on Friday filed 26 fresh charges against him alleging misuse of authority...

Harin bama-bamai ya kashe yara da dama a kudancin Syria
News archive

Harin bama-bamai ya kashe yara da dama a kudancin Syria

Wani ɗan sanda ya shaida wa kamfanin dillancin labaran SANA cewa yara bakwai sun rasu “an kuma raunata wasu mutum biyu, ɗaya daga cikinsu mace ce, a lokacin da ƴan ta’adda suka saka tayar da bam” a birnin Sanamayn a ranar Asabar. Aƙalla yara bakwai ne suka rasu a lardin Daraa da ke kudancin Syria...

Nigeria to launch new digital ID card linked to bank account
News archive

Nigeria to launch new digital ID card linked to bank account

The card will become the country's default national ID and only registered citizens and legal residents will be eligible to request the card. The Nigerian government has announced plans to launch new national identity cards that can be linked to individuals’ bank accounts. The goal is to centrali...