News archive

This section shows archived news with its original publication dates. The article is displayed in its original language.

31,085 results

Kungiyar AU: Yunƙurin juyin mulkin DRC ya haifar da "babbar damuwa"
News archive

Kungiyar AU: Yunƙurin juyin mulkin DRC ya haifar da "babbar damuwa"

Rundunar sojin Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Kongo ta ce ta yi nasarar daƙile wani yunƙurin juyin mulki bayan wasu munanan hare-hare da aka kai kusa da fadar shugaban ƙasar Felix Tshisekedi da ke Kinshasa babban birnin ƙasar. Shugaban ƙungiyar Tarayyar Afirka (AU) Moussa Faki Mahamat ya ce yana bibiy...

Ana kyautata zaton masunta da suka ɓace a Afirka ta Kudu sun mutu
News archive

Ana kyautata zaton masunta da suka ɓace a Afirka ta Kudu sun mutu

Hukumomi a Afirka ta Kudu sun ce tuni aka sanar da iyalan masuntan cewa an dakatar da bincike da kuma aikin ceto. Afrika ta Kudu ta dakatar da aikin bincike da ceto na wasu masunta 11 da suka bace a lokacin da wani jirgin ruwa ya nutse a gaɓar tekun ƙasar a ranar Juma'a. Ana dai kyautata zaton ma...

Nyashiski: The challenge for African music acts to perform abroad
News archive

Nyashiski: The challenge for African music acts to perform abroad

The Madaraka Festival is a festival of African music, culture, and community organised across cities in the US. Kenyan music star Nyamari Ongegu, known by fans as Nyashinski, has pulled out of the upcoming USA Madaraka Festival 2024 after a failed visa application process for his “team’’. In a me...

Ebrahim Raisi: Tarihin shugaban Iran da ya rasu a hatsarin helikwafta
News archive

Ebrahim Raisi: Tarihin shugaban Iran da ya rasu a hatsarin helikwafta

Mahukunta a Iran sun tabbatar da mutuwar shugaban ƙasar Ebrahim Raisi da Ministan Harkokin Waje Amirabdollahian a hatsarin jirgin sama mai saukar ungulu a yammacin Iran a ranar Lahadi 19 ga Mayu, 2024. Mahukunta a Iran sun tabbatar da mutuwar shugaban ƙasar Ebrahim Raisi da Ministan Harkokin Waje...

Angleterre: Manchester City historique, Arsenal de nouveau dauphin
News archive

Angleterre: Manchester City historique, Arsenal de nouveau dauphin

Manchester City, plus fort que West Ham (3-1), s'est assis dimanche sur le trône d'Angleterre pour la quatrième année d'affilée, une performance inédite qui éclipse encore l'épatant Arsenal, dauphin. Pep Guardiola a assuré le titre à la 38e et dernière journée en maintenant à distance les "Gunner...

African Union: Coup attempt in DRC source of 'great concern'
News archive

African Union: Coup attempt in DRC source of 'great concern'

DR Congo military said it had foiled a coup attempt following deadly gunshots near the offices of President Felix Tshisekedi in the capital Kinshasa involving "foreigners and Congolese". The head of the African Union Commission said he was following events in the Democratic Republic of Congo with...

'Raunin zuciya' ne ya hana Arsenal lashe gasar Firimiya -Rodri
News archive

'Raunin zuciya' ne ya hana Arsenal lashe gasar Firimiya -Rodri

Manchester City ta lashe kofin Firimiya na Ingila a karo na huɗu a jere, inda Arsenal ta zo ta biyu. Ɗan wasan tsakiya na Manchester City, Rodrigo Hernandez Cascante ya ce Arsenal ta gaza lashe kofin gasar Firimiya ne saboda sun buga wasansu da Man City da "zuciya mara ƙarfi.'' Da yake magana da...