News archive

This section shows archived news with its original publication dates. The article is displayed in its original language.

31,085 results

Kimanin alhazai miliyan biyu sun fara aikin Hajjin 2024
News archive

Kimanin alhazai miliyan biyu sun fara aikin Hajjin 2024

Ranar takwas ga watan Zul-Hajji ita ce ranar da alhazai suke fara aikin Hajji gadan-gadan, wanda ake kammalawa da gama zaman Mina. A ranar Juma'a ne Alhazai suka fara aikin Hajji na shekarar 2024, inda suka fita birnin Mina, wanda ake yi wa laƙabi Birnin Tantuna. Ana sa ran alhazan za su shafe ts...

Rashin gas daga Nijeriya ya jefa wasu sassan Ghana cikin duhu
News archive

Rashin gas daga Nijeriya ya jefa wasu sassan Ghana cikin duhu

Ghana na fama da ƙarancin gas ne sakamakon gyare-gyare da kamfanin Nijeriya da ke ba su gas zai kwashe kimanin makonni uku yana yi, a cewar sanarwar kamfanin lantarki na GRIDCo da ECG. Kamfanonin wutar lantarki na Ghana GRIDCo da ECG sun sanar da cewa za a fuskanci katsewar wutar lantarki na tsaw...

Türkiye and US impose sanctions on Daesh-linked individuals
News archive

Türkiye and US impose sanctions on Daesh-linked individuals

Turkish Treasury and Finance Ministry freezes the assets in Türkiye of three individuals affiliated with Daesh, who were accused of providing financing to terrorism. Türkiye and the US have simultaneously imposed sanctions on individuals with links to Daesh terror group. Turkish Treasury and Fina...

Turkish manufacturers export 2M products via e-commerce in May
News archive

Turkish manufacturers export 2M products via e-commerce in May

Turkish-made products on e-commerce giant Trendyol receive the most interest from Azerbaijan, Gulf countries, Central and Eastern Europe, Germany, and Austria. Turkish manufacturers have sold nearly two million products in May to cross-border markets on Trendyol. Textile and home goods stood out...

Isra'ila ta hana Falasɗinawa 2,500 zuwa aikin Hajji
News archive

Isra'ila ta hana Falasɗinawa 2,500 zuwa aikin Hajji

Ma'aikatar Addini ta Gaza ta ce yaƙi da kuma kisan kiyashi da Isra'ila ke yi sun hana ta kammala shirye-shiryenta ciki har da sanya hannu kan kwangilolin sufuri tsakanin Masar da Saudiyya da kuma ba da masauki a biranen Makkah da Madina. Kisan kiyashin da Isra'ila ke yi a Zirin Gaza tare da mamay...

Durbar festival: Nigeria's Kano city bans popular Eid parade
News archive

Durbar festival: Nigeria's Kano city bans popular Eid parade

The ban caught Kano residents off-guard, just days before Eid in a city that is the de- facto capital of Nigeria's predominantly Muslim north. Northern Nigeria's largest city Kano has sparked outrage after police banned its famed Durbar festival because of a dispute between two traditional royals...

Fatalities recorded in Côte d'Ivoire floods
News archive

Fatalities recorded in Côte d'Ivoire floods

Roads were cut off as the rains fell on Thursday afternoon in most areas of the city with a population of six million. Flooding and landslips have killed five people in Abidjan, Ivory Coast's biggest city, after heavy downpours, the fire service said on Friday. Roads were cut off as the rains fel...