News archive

This section shows archived news with its original publication dates. The article is displayed in its original language.

31,085 results

La Turquie affronte la Géorgie pour son premier match d'Euro 2024
News archive

La Turquie affronte la Géorgie pour son premier match d'Euro 2024

Dans le groupe F, les Turcs ont pour objectif de commencer le tournoi par une victoire et d'obtenir trois points contre la Géorgie. La Turquie s'apprête à jouer son premier match contre la Géorgie dans le cadre du Championnat d'Europe de football. Dans le groupe F, l'équipe nationale turque, conn...

Turkiyya ta lallasa Georgia da 3-1 a Gasar Euro 2024
News archive

Turkiyya ta lallasa Georgia da 3-1 a Gasar Euro 2024

Georgia ta yi ta ƙoƙarin rama ci na biyun da aka yi mata inda ta yi ta ƙoƙarin bugun kusurwa, sai dai ta yi rashin sa’a inda Kerem Akturkoglu na Turkiyya ya ɓalle sannan ya zura ƙwallo ta uku a cikin ragar ta Georgia. Turkiyya ta lallasa Georgia da ci 3-1 a Gasar Euro 2024 a karawar da suka yi a...

Sojojin Isra’ila sun ce suna ci gaba da kutsawa Rafah da tsakiyar Gaza
News archive

Sojojin Isra’ila sun ce suna ci gaba da kutsawa Rafah da tsakiyar Gaza

Yaƙin da Isra'ila take yi a Gaza ya shiga kwana na 256 wanda ya yi sanadin mutuwar Falasɗinawa aƙalla 37,347 — kashi 71 daga cikinsu mata da yara da jarirai ne –– sannan ya jikkata mutum 85,372, kana ɓaraguzai sun danne fiye da mutum 9,500. 1732 GMT — Sojojin Isra’ila sun ce suna ci gaba da kutsa...

Why is Kenyan singer Prince Indah facing criticism on social media?
News archive

Why is Kenyan singer Prince Indah facing criticism on social media?

Prince Indah has yet to openly respond to these criticisms but continues to perform across the country as planned. Kenyan singer Prince Indah has faced some criticism on social media for going ahead with his scheduled music performances despite a car crash at one of his show venues that resulted...

Kai-tsaye: Harin Isra'ila ya kashe Falasɗinawa da dama a Nuseirat
News archive

Kai-tsaye: Harin Isra'ila ya kashe Falasɗinawa da dama a Nuseirat

Yaƙin da Isra'ila take yi a Gaza ya shiga kwana na 256 wanda ya yi sanadin mutuwar Falasɗinawa aƙalla 37,347 — kashi 71 daga cikinsu mata da yara da jarirai ne –– sannan ya jikkata mutum 85,372, kana ɓaraguzai sun danne fiye da mutum 9,500. 0717 GMT — Harin Isra'ila ya kashe Falasɗinawa da dama a...