L'athlète, âgée de 33 ans, et son conjoint ont été hospitalisés pour "de multiples brûlures", selon la police. L'athlète ougandaise Rebecca Cheptigei, qui a terminé 44e à l'épreuve de marathon des Jeux olympiques de Paris, a été hospitalisée au Kenya après avoir été victime d'une tentative d'immo...
Matatar wadda a baya take iya tace gangar mai 350,000 a duk rana, a halin yanzu ana sa ran za ta iya tace iya ƙarfinta da aka sanar na ganga 650,000 a kullum zuwa ƙarshen shekara. Kamfanin mai na Dangote ya sanar da cewa sabuwar matatar da ke Legas za ta soma fitar da man fetur mai inganci a fara...
A yaƙin da Isra'ila ta kwashe kwana 332 tana yi a Gaza ta kashe Falasɗinawa fiye da 40,738 — yawancinsu mata da yara — sannan ta jikkata mutum fiye da 94,154, kuma an yi amanna mutum 10,000 na danne a ƙarƙashin ɓaraguzan gine-gine da ta rusa. Litinin, 2 ga watan Satumba, 2024 0955 GMT — Yawan Fal...
Namibia has begun killing wildlife to feed its hungry population as drought continues to ravage many parts of the nation. A Namibian government cull of more than 700 wildlife to cope with its worst drought in decades is under way, with 160 animals already killed, the environment ministry said on...
The two countries had previously severed ties in 1998, when a two-year war between the two nations started over their disputed border. Ethiopia's state-owned carrier Ethiopian Airlines said it has suspended flights to neighbouring Eritrea, citing unspecified difficult operating conditions. Eritre...
Yakin Isra'ila a Gaza ya shiga rana ta 333, akalla Falasdinawa 40,786 aka kashe kawo yanzu- akasarinsu mata da ƙananan yara, sannan fiye da mutane 94,22 ne suka jikkata, mutane 10,000 aka yi imanin suna binne a karkashin baraguzan gine-gine. Ranar Talata, 3 ga Satumba, 2024 1338 GMT — Masar ta yi...
Daya daga cikin sabbin zanen Tomiwa shi ne 'Goddess' - hoton da ya dace da wata budurwa 'yar Afirka sanye da wani salon aski na Afirka na musamman. Daga Pauline Odhiambo Abubuwa uku sun fito fili a cikin fasahar Tomiwa Arobieke - ƙwaƙƙwaran salon gyaran gashi na Afirka da kyawawan yanayin furanni...
Des coups de feu ont été entendus pendant plusieurs heures lundi dans la prison centrale de Makala. Des détenus ont tenté de quitter leurs cellules. Et les forces de l’ordre ont fait usage des armes à feu pour étouffer cette tentative. Au moins 129 personnes ont été tuées et 59 autres blessées lo...
Mahukunta a Jamhuriyar Dimokuradiyyar Kongo sun ce mafi yawan mutanen sun mutu a turmutsutsun da aka samu yayin yunƙurin fasa gidan yarin. Wani yunƙurin fasa gidan yari mafi girma a ƙasar Kongo da ke babban birnin Kinshasa ya yi sanadiyyar mutuwar mutane 129, mafi yawansu sun mutu saboda turmutsu...
Les jeunes en Afrique jugent que l'influence étrangère est un problème et que la corruption menace leur avenir. 60% d'entre eux seraient prêts à émigrer, selon un sondage mené auprès de 5.600 personnes dans 16 pays du continent et publié mardi. La corruption est "au coeur des préoccupations de la...
The authorities in the Democratic Republic of Congo say most of the victims died in a stampede sparked by the attempted jailbreak. An attempted jailbreak in Congo’s main prison in the capital left at least 129 people dead, most of them in a stampede, authorities said Tuesday. A provisional assess...
Hukumar NCAA ta ce, dole Nijeriya ta samu matsayi na ɗaya (Category 1 Status) don iya zirga-zirga a Amurka kamar sauran kasashe a shirin duba lafiyar jiragen sama na duniya wato (IASA). Hukumar Kula da Sufurin Jiragen Sama ta Nijeriya (NCAA) ta yi ƙarin haske kan dalilan da suka sa ƙasar ta rasa...