News archive

This section shows archived news with its original publication dates. The article is displayed in its original language.

31,085 results

Ghana da Zambia sun amince da tafiya babu biza
News archive

Ghana da Zambia sun amince da tafiya babu biza

Yarjejeniyar za ta ƙarfafa hulɗar kasuwanci da diflomasiyya tsakanin ƙasashen biyu Ghana da Zambia sun ƙulla wata yarjejeniya da ta bai wa ‘yan ƙasashen biyu damar shiga ƙasashen juna ba tare da buƙatar biza ba. Ministan harkokin wajen Ghana, Samuel Okudzeto Ablakwa, ne ya bayyana hakan yayin ziy...

Kagame: Mgogoro na DRC si kwa ajili ya madini
News archive

Kagame: Mgogoro na DRC si kwa ajili ya madini

Rwanda imekanusha tuhuma za Umoja wa Mataifa kwamba inaunga mkono kundi la M23. Rais wa Rwanda, Paul Kagame, amesema mvutano kati ya Rwanda na Jamhuri ya Kidemokrasia ya Congo (DRC) unatokana na uwepo wa kundi la FDLR mashariki mwa Congo na vitisho vya kiusalama, si tamaa ya madini au kutaka ardh...

Reclaiming the architecture of African dignity
News archive

Reclaiming the architecture of African dignity

The Ghana-Zambia agreement on visa-free travel acknowledges that the fluid movement of people is the lifeblood of commerce, culture and intellectual cross-pollination. This week, as President John Dramani Mahama of Ghana walks the red carpets of Lusaka, engaging in the well-choreographed rituals...

Turkiyya ta ƙara tura sojoji Somaliya domin yaƙi da ta’addanci
News archive

Turkiyya ta ƙara tura sojoji Somaliya domin yaƙi da ta’addanci

An faɗaɗa rundunonin sama da na ƙasa yayin ƙaruwa hare-haren al-Shabaab Jami’an tsaron Turkiyya sun ce ƙasar ta ƙarfafa tsarin tura sojojinta zuwa Somaliya ta hanyar faɗaɗa rundunonin sama da na ƙasa da ke tallafa wa ƙasar a yaƙin da take yi da ta’addanci, musamman yayin da hare-hare ke ƙaruwa a...