Accueil / Archives
Archives

Cette rubrique présente les archives avec leurs dates de publication originales. L’article est affiché dans sa langue d’origine.

ECOWAS za ta kafa runduna mai dakaru 260,000 don yaƙar ta’addanci

Shugaba hukumar ƙungiyar ECOWAS, Omar Alieu Touray, ne ya bayyana wannan a taron manyan hafsoshin tsaro na ƙasashen Afirka na shekarar 2025 a Abuja. Ƙungiyar bunƙasa tattalin arziƙin ƙasashen yammacin Afirka (ECOWAS) ta ce tana shirin kafa runduna mai dakaru 260,000 domin yaƙar ta’addanci. Shugab...

NewstimeTR Haber Merkezi · · Mis à jour 13/08/2026 05:26:10
ECOWAS za ta kafa runduna mai dakaru 260,000 don yaƙar ta’addanci
En bref

Shugaba hukumar ƙungiyar ECOWAS, Omar Alieu Touray, ne ya bayyana wannan a taron manyan hafsoshin tsaro na ƙasashen Afirka na shekarar 2025 a Abuja. Ƙungiyar bunƙasa tattalin arziƙin ƙasashen yammacin Afirka (ECOWAS) ta ce tana shirin kafa runduna mai dakaru 260,000 domin yaƙar ta’addanci. Shugab...

Shugaba hukumar ƙungiyar ECOWAS, Omar Alieu Touray, ne ya bayyana wannan a taron manyan hafsoshin tsaro na ƙasashen Afirka na shekarar 2025 a Abuja. Ƙungiyar bunƙasa tattalin arziƙin ƙasashen yammacin Afirka (ECOWAS) ta ce tana shirin kafa runduna mai dakaru 260,000 domin yaƙar ta’addanci. Shugaba hukumar ƙungiyar ECOWAS, Omar Alieu Touray ne ya bayyana hanan a taron manyan hafsoshin tsaro na ƙasashen Afirka na shekarar 2025 a Abuja. Jigon taron shi ne “Yaƙi da barazana ga zaman lafiya da tsaron Afirka na wannan zamanin: muhimmancin dabarun haɗin kai na tsaro.” Touray, wanda ya samu wakilcin kwamishina mai kula da harkar siyasa da zaman lafiya da tsaro na kungiyar ECOWAS, Ambasada Abdel-Fatau Musah, ya ce wannan wani ɓangare ne na rage tushen ta’addanci da sauran na’o’i na rashin tsaro a yankin.