Inicio / Archivo de noticias
Archivo de noticias

Esta sección muestra noticias archivadas con sus fechas de publicación originales. El artículo se muestra en su idioma original.

Dala daya ta kai Naira 1,531 a kasuwar musayar kudade a Nijeriya - FMDQ

Kazalika farashin dalar a babban shafin kasuwar musayar kudade ta bayan fage AbokiFX a ranar Laraba ya kai 1,515. Darajar kudin Nijeriya naira ta sake faɗuwa warwas a kan dala a hukumance, kamar yadda bayanan cibiyar bin diddigin musayar kuɗaɗe ta FMDQ da ke Legas suka nuna a ranar Laraba. Bayana...

NewstimeTR Haber Merkezi · · Actualizado 13/8/2026, 5:26:09
Dala daya ta kai Naira 1,531 a kasuwar musayar kudade a Nijeriya - FMDQ
De un vistazo

Kazalika farashin dalar a babban shafin kasuwar musayar kudade ta bayan fage AbokiFX a ranar Laraba ya kai 1,515. Darajar kudin Nijeriya naira ta sake faɗuwa warwas a kan dala a hukumance, kamar yadda bayanan cibiyar bin diddigin musayar kuɗaɗe ta FMDQ da ke Legas suka nuna a ranar Laraba. Bayana...

Kazalika farashin dalar a babban shafin kasuwar musayar kudade ta bayan fage AbokiFX a ranar Laraba ya kai 1,515. Darajar kudin Nijeriya naira ta sake faɗuwa warwas a kan dala a hukumance, kamar yadda bayanan cibiyar bin diddigin musayar kuɗaɗe ta FMDQ da ke Legas suka nuna a ranar Laraba. Bayanan FMDQ sun nuna cewa farashin dalar ya kai 1,531, kuma yana sassauyawa ta hanyar ƙaruwa da gaggawa. Kazalika farashin dalar a babban shafin kasuwar musayar kudade ta bayan fage AbokiFX a ranar Laraba ya kai 1,515. Tun da aka shiga sabuwar shekarar nan ta 2024 naira ta rasa kashi 40 cikin 100 na darajarta. Farashinta a hukumance ma yana ta sauka yana kusa kamo farashinta a kasuwar bayan fage saboda ƙarancinta da ake yi a ƙasar.