Sanarwar ta ce sharuɗɗan da ƴan kasuwar canjin kuɗin suka gaza cikawa sun haɗa da "rashin biyan haraji, ciki har da ƙin sabunta lasisi" da "ƙin bin dokokin CBN, musamman waɗanda suka shafi yaƙi da masu halatta kuɗaɗen haramun da ƴan ta Babban Bankin Nijeriya, CBN, ya soke lasisi 4,173 na masu canjin kuɗaɗen ƙasashen waje da ba su cika wasu sharuɗɗa da ya gindaya musu ba. CBN ya bayyana haka ne a wata sanara da ya fitar ranar Juma'a da maraice mai ɗauke da sa hannun mai magana da yawun bakin Hakama Sidi Ali. Sanarwar ta ce sharuɗɗan da ƴan kasuwar canjin kuɗin suka gaza cikawa sun haɗa da "rashin biyan haraji, ciki har da ƙin sabunta lasisi" da "ƙin bin dokokin CBN, musamman waɗanda suka shafi yaƙi da masu halatta kuɗaɗen haramun da ƴan ta'adda." PRESS RELEASE: CBN Revokes Operational Licenses of 4,173 BDCs. Access the list here... https://t.co/uPRV8q17XM pic.twitter.com/EdlnB57mVE — Central Bank of Nigeria (@cenbank) March 1, 2024 A farkon makon nan ne CBN ya koma sayar da dala ga wasu ƴan kasuwar canjin kuɗin ƙasashen waje a yunƙurinsa na rage hauhawar da farashin dala ke yi, lamarin da ke yin mummunan tasiri kan tattalin arzikin ƙasar. Kazalika jami'an tsaron Nijeriya sun tsare biyu daga cikin shugabannin manhajar hada-hadar kuɗin kirifto wato Binance waɗanda ake zargi suna haddasa tashin farashin dala a ƙasar. Ku san mako daya kenan da farashin musayar dala zuwa naira yake sauka a Nijeriya, sai dai har yanzu hakan bai fara yin tasiri kan farashin kayayyaki abinci da na bukatun yau da kullum ba Me yake jawo hakan? Wannan shi ne nazarin da Halima Umar Saleh ta yi mana a wannan bidiyon pic.twitter.com/S6JkXOtPzu — TRT Afrika Hausa (@trtafrikaHA) March 1, 2024 Ranar Talatar da ta wuce, gwamnan Babban Bankin Nijeriya, CBN, Olayemi Cardoso, ya ce wasu mutane da ba su sani ba "sun yi hada-hadar dala biliyan 26 ta manhajar Binance a Nijeriya a cikin shekara ɗaya da ta wuce".
Esta sección muestra noticias archivadas con sus fechas de publicación originales. El artículo se muestra en su idioma original.
Babban Bankin Nijeriya ya soke lasisi 4,173 na masu canjin kuɗin ƙasashen waje
Sanarwar ta ce sharuɗɗan da ƴan kasuwar canjin kuɗin suka gaza cikawa sun haɗa da "rashin biyan haraji, ciki har da ƙin sabunta lasisi" da "ƙin bin dokokin CBN, musamman waɗanda suka shafi yaƙi da masu halatta kuɗaɗen haramun da ƴan ta Babban Bankin Nijeriya, CBN, ya soke lasisi 4,173 na masu can...

Sanarwar ta ce sharuɗɗan da ƴan kasuwar canjin kuɗin suka gaza cikawa sun haɗa da "rashin biyan haraji, ciki har da ƙin sabunta lasisi" da "ƙin bin dokokin CBN, musamman waɗanda suka shafi yaƙi da masu halatta kuɗaɗen haramun da ƴan ta Babban Bankin Nijeriya, CBN, ya soke lasisi 4,173 na masu can...
