الرئيسية / أرشيف الأخبار
أرشيف الأخبار

يعرض هذا القسم الأخبار المؤرشفة مع تواريخ نشرها الأصلية. يُعرض المقال بلغته الأصلية.

Ba a ga watan Ƙaramar Sallah ba a Saudiyya

Hukumomi a Saudiyya sun ce ba a ga watan Shawwal ba a ƙasar don haka sai ranar Laraba za a yi Ƙaramar Sallah. Hukumomi a Saudiyya sun ce ba a ga watan Shawwal ba a ƙasar ranar Litinin, 29 ga watan Ramadan shekarar 1445, daidai da takwas ga watan Afrilu, 2024. Sun bayyana haka ne a sanarwar da aka...

NewstimeTR Haber Merkezi · · آخر تحديث 13‏/8‏/2026، 5:26:08 ص
Ba a ga watan Ƙaramar Sallah ba a Saudiyya
لمحة سريعة

Hukumomi a Saudiyya sun ce ba a ga watan Shawwal ba a ƙasar don haka sai ranar Laraba za a yi Ƙaramar Sallah. Hukumomi a Saudiyya sun ce ba a ga watan Shawwal ba a ƙasar ranar Litinin, 29 ga watan Ramadan shekarar 1445, daidai da takwas ga watan Afrilu, 2024. Sun bayyana haka ne a sanarwar da aka...

Hukumomi a Saudiyya sun ce ba a ga watan Shawwal ba a ƙasar don haka sai ranar Laraba za a yi Ƙaramar Sallah. Hukumomi a Saudiyya sun ce ba a ga watan Shawwal ba a ƙasar ranar Litinin, 29 ga watan Ramadan shekarar 1445, daidai da takwas ga watan Afrilu, 2024. Sun bayyana haka ne a sanarwar da aka wallafa a shafin Haramain wanda ke kula da masallatai masu tsarki. Hakan na nufin ba za a yi Ƙaramar Sallah sai ranar Laraba, 10 ga watan Afrilu.