Le pays relance le projet PBMR et modernise ses infrastructures de recherche L’Afrique du Sud accélère ses efforts pour redevenir un acteur important de l’industrie nucléaire internationale. Sous l’impulsion de la South African Nuclear Energy Corporation (NECSA), plusieurs installations de recher...
Gwamnatin Janar Tiani ta ce ƙasar na da ‘yancin sarrafa ma’adinanta bayan rikici da kamfanin Orano Gwamnatin Nijar ta sanar cewa ta fara sayar da uranium da kamfanin Somair, wanda kamfanin Faransa Orano ke da hannu a cikinsa, ya haƙo kafin gwamnatin ƙasar ta karɓi ikon sarrafa shi. An bayyana hak...
Janar Waidi Shaibu ya bukaci sojoji su ƙara ƙaimi a aikin leken asiri domin gano ’yan bindiga Babban Hafsan Sojin Kasa na Nijeriya (COAS), Laftanar Janar Waidi Shaibu, ya umarci dakarun soji da ke ƙarƙashin rundunar Operation FANSAN YANMA da su ƙara ƙoƙari wajen ceto ɗaliban da aka sace daga Maka...
Despite the US-brokered accord and a ceasefire proposal by Angola last month, violence has flared in recent days, causing mass displacement. Paul Kagame, president of Rwanda, said his country is prepared to lift its “defensive measures” in eastern Democratic Republic of Congo if Kinshasa fulfills...
Tim Davie and Deborah Turness step down following criticism over Trump coverage and editorial neutrality The BBC has announced the resignations of its Director-General, Tim Davie, and Chief Executive of News, Deborah Turness, after facing scrutiny over alleged editorial bias. The controversy cent...
Shugabannin ’yanbindiga biyu na cikin waɗanda aka kashe a musayar wuta a Danmusa Dakarun Sojojin Nijeriya sun kashe wasu da ake zargin ’yanbindiga ne guda 45 a wata musayar wuta da ta faru a Ƙaramar Hukumar Danmusa ta Jihar Katsina. Majiyoyin tsaro sun ce farmakin ya biyo bayan sahihan bayanan si...
The interim leadership council agrees that Iran would stop attacks on neighbouring countries and would only launch missiles if those countries first attacked Iran. Title: Iran Vows No Surrender Amid Escalating Regional Conflict Subtitle: Interim leadership pledges limited response to neighboring...
Mutane da dama sun tsere zuwa Jihar White Nile yayin da rikicin Sudan ke ƙara tsananta Aƙalla mutum 570 sun tsere daga gidajensu a birnin Kadugli da ke Kudancin Kordofan cikin kwanaki uku sakamakon tsananin rikici, a cewar Hukumar Kula da Masu Ƙaura ta Duniya (IOM). Sanarwar ta ce mutanen sun bar...
Samamen haɗin gwiwa tsakanin ’yansanda da sojoji ya wargaza hanyoyin sadarwar masu laifi. Rundunar ’yansandan Jihar Kogi a arewa ta tsakiyar Nijeriya ta ce ta kawar da wasu ’yanfashin daji tare da wargaza hanyoyin sadarwarsu bayan wani samame da ta gudanar, kodayake ba a bayyana takamaiman wurin...
Fargabar tangarɗar samar da mai bayan rikicin Amurka, Isra’ila da Iran ta girgiza kasuwannin duniya Farashin ɗanyen mai a kasuwannin duniya ya yi tashin gwauron zabo a ranar Juma’a sakamakon fargabar tangarɗar samar da mai da kuma matsalolin sufuri da suka biyo bayan rikicin da ke ƙara tsananta a...
Senegal alleges it was difficult to access the French colonial archives to study the massacre in full. Archaeologists working at the Thiaroye Cemetery in Dakar, Senegal, have uncovered new evidence shedding light on a controversial World War II-era massacre of African soldiers by French colonial...
Kudirin ya ambaci kungiyoyin Miyetti Allah tare da neman haramta biza ga mambobinsu An gabatar da wani sabon kudirin doka a Majalisar Dokokin Amurka wanda ke neman sanya takunkumi ga mutane da kungiyoyin da ake zargi da aikata manyan laifuka na tauye ‘yancin addini a Nijeriya. Kudirin ya ambaci K...