أرشيف الأخبار

يعرض هذا القسم الأخبار المؤرشفة مع تواريخ نشرها الأصلية. يُعرض المقال بلغته الأصلية.

31,085 نتائج

Nijar da Iran sun tattauna game da yaƙar ‘yan ta’adda
أرشيف الأخبار

Nijar da Iran sun tattauna game da yaƙar ‘yan ta’adda

Ganawar ta sa an rattaba hannu kan yarjejeniyoyi ta fannoni daban-daban tsakanin ƙasashen biyu. Ministan tsaron cikin gida na ƙasar Nijar, Birgediya Janar Mohamed Toumba, ya gana da shugaban jami’an tsaron ƙasar Iran, Birgediya Janar Ahmed Rezaei Radan game da matsalar tsaron ƙasar. Kamfanin dill...