أرشيف الأخبار

يعرض هذا القسم الأخبار المؤرشفة مع تواريخ نشرها الأصلية. يُعرض المقال بلغته الأصلية.

31,085 نتائج

Ana sa ran samu ƙarin mata a kyautar Ballon d'Or ta 2025
أرشيف الأخبار

Ana sa ran samu ƙarin mata a kyautar Ballon d'Or ta 2025

Kyautar ta shekarar 2025 za a gabatar da ita ne ranar 22 ga watan Satunba a birnin Paris, in ji sanarwar da hukumar UEFA ta fitar ranar Litinin. Bana bikin ba da kyautar gwarzon ƙwallon ƙafa ta Ballon d’Or za ta ba da damar samun ƙarin mata da za a gabatar domin samun damar cin gasar. Bikin ba da...