أرشيف الأخبار

يعرض هذا القسم الأخبار المؤرشفة مع تواريخ نشرها الأصلية. يُعرض المقال بلغته الأصلية.

31,085 نتائج

Egypt's Sisi urges Trump to intervene and end Gaza war
أرشيف الأخبار

Egypt's Sisi urges Trump to intervene and end Gaza war

Egypt's President Abdel Fattah el-Sisi has made an impassioned call for US President Donald Trump to intervene to put an end to Israel's war in Gaza. Egypt's President Abdel Fattah el-Sisi on Monday made an impassioned call for US President Donald Trump to intervene to put an end to Israel's war...

Ambaliya ta kashe wasu mutane a arewa maso gabashin Nijeriya
أرشيف الأخبار

Ambaliya ta kashe wasu mutane a arewa maso gabashin Nijeriya

Ambaliyar da ta faru ta baya-bayan nan ta lalata wasu unguwanni a Yola, babban birnin Jihar Adamawa. Wata mummunar ambaliyar da faru a arewa maso gabashin Nijeriya a ranar Lahadi ta kashe wasu mutane yayin da ta yi sanadin ɓacewar wasu gomman mutane. Ambaliyar ta yi ɓarna a unguwannin Shagari da...

Sudan ta yi Allah wadai da kafa gwamnatin adawa ta RSF
أرشيف الأخبار

Sudan ta yi Allah wadai da kafa gwamnatin adawa ta RSF

Rundunar sojin Sudan da ke samun goyon bayan gwamnatin ƙasar ta yi Allah wadai da kafa gwamnatin adawa ta RSF, inda ta bayyana ta a matsayin "gwamnatin fatalwa" Sudan ta yi Allah wadai da sanarwar da rundunar dakarun sa kai ta Rapid Support Forces (RSF) ta fitar ta kafa gwamnatin adawa. A wata sa...