Uamuzi huo umetolewa Agosti 4, 2025, na kutangazwa na Ubalozi wa Marekani mjini Bujumbura. Marekani imesitisha utoaji wa Viza kwa raia wa Burundi kwa madai ya ukiukwaji wa baadhi ya masharti. Uamuzi huo unafuatia agizo lililotolewa na serikali ya rais Donald Trump, hususani katika sera za uhamiaj...
Hasashen na kwanaki uku da aka fitar a Abuja ranar Lahadi, na zuwa ne bayan ruwan sama ya lalata gidaje kimanin 50 da gonaki da wuraren ibada a Jihar Filato. Hukumar hasashen yanayi ta Nijeriya (NiMet) ta yi gargaɗin cewa za a yi ruwan sama kamar da bakin ƙwarya da tsawa na kwaki uku a faɗin ƙasa...
President Cyril Ramaphosa has called US tariffs set to hit certain South African exports this week "very punitive." President Cyril Ramaphosa has called US tariffs set to hit certain South African exports this week "very punitive", and said his country would seek to limit their impact. The 30% ta...
Wani sabon bincike da aka wallafa a The Lancet ya nuna cewa gurɓata muhalli da ake yi saboda zubar da sharar robobi na jawo asarar fiye da dala tiriliyan 1.5 duk shekara wajen magance cututtukan da hakan ke jawowa. Gurbacewar muhalli daga sharar robobi na jawo asarar fiye da dala tiriliyan 1.5 a...
The Nigerian striker’s €75m transfer reshapes expectations for the Super Lig, and tells a story of resilience, ambition, and global influence in Turkish football. Victor Osimhen’s record transfer to Galatasaray marks a new chapter for Turkish football. Galatasaray have completed the permanent sig...
Tsuntsayen masu rai fiye da 1,620 sun haɗa da nau'ukan kanari da aku da sauran su. Jami’an Hukumar Kwastam ta Nijeriya a filin jirgin saman Murtala Mohammed da ke jihar Legas sun ƙwace wasu tarin tsuntsayen da aka yi niyyar fitarwa zuwa Kuwait ba bisa ƙa’ida ba. Tsuntsayen masu rai fiye da 1,620...
Ankara pia imekutana na kulaani shambulio la hivi karibuni katika eneo la Msikiti wa Al Aqsa katika Jerusalemu Mashariki iliyokamatwa na waziri wa Israeli na wakazi haramu. Waziri wa Mambo ya Nje wa Uturuki, Hakan Fidan, amefanya mazungumzo kwa njia ya simu na mwenzake wa Misri, Badr Abdelatty, k...
Shugaban Nijeriya, Bola Ahmed Tinubu ya ayyana kyautar dala $100,000 da lambobin yabo ga kowace ‘yar wasan tawagar Nijeriya ta ƙwallon kwando ta mata, wato D’Tigress. Shugaban Nijeriya, Bola Ahmed Tinubu ya ayyana kyautar dala $100,000 da kuma lambar yabo ga duka ‘yan wasan tawagar mata ta ƙwallo...
A human rights group has accused Sudan's paramilitary Rapid Support Forces of targeting fleeing civilians in El-Fasher city At least 14 civilians were killed and dozens injured by the paramilitary Rapid Support Forces (RSF) in El-Fasher, the capital of Sudan’s North Darfur State, a rights group s...
Nijeriya ta doke Mali wajen kafa tarihi na lashe gasar ƙwallon kwando ta mata ta Afirka a karo na biyar a jere ranar Lahadi. ‘Yan Nijeriya na murnar nasarar da tawagar matan ƙasar ta ƙwallon kwando, D'Tigress, ta yi wajen kafa tarihi ta hanyar lashe gasar ƙwando ta Afirka ta mata ta shekarar 2025...
Kamfanin MultiChoice wanda ya mallaki DSTV da GOTV, ya fuskanci matsaloli na shari’a a shekarun da suka gabata a ƙasashe da dama dangane da ƙarin farashi da saɓani kan haraji. Ghana ta bai wa kamfanin MultiChoice wanda ya mallakin DSTV wa'adin zuwa 7 ga Agustan 2025, domin sake nazari kan farashi...
NDLEA ta ce jami’anta a filin jirgin saman Legas sun cafke wasu kaya da aka yi niyyar kaiwa Libreville, Gabon, inda aka ga ƙwayoyin Tramadol 57,420 (225mg) da hodar iblis ƙulli 57 da nauyinsu ya kai kilo 1.60 da aka ɓoye a cikin madubi 71. Hukumar NDLEA a Nijeriya ta kama miyagun ƙwayoyin da aka...