أرشيف الأخبار

يعرض هذا القسم الأخبار المؤرشفة مع تواريخ نشرها الأصلية. يُعرض المقال بلغته الأصلية.

31,085 نتائج

Rundunar sojin Nijeriya ta yi sabbin naɗe-naɗe
أرشيف الأخبار

Rundunar sojin Nijeriya ta yi sabbin naɗe-naɗe

Babban hafsan sojojin ƙasar ya umarci hafsoshin da aka naɗa su ruɓanya ƙoƙarinsu wajen ci gaba da kai kan 'yan ta’addan da sauran matsalolin tsaro. Babban hafsan sojojin ƙasan Nijeriya, Lutanan Janar Olufemi Oluyede ya amince da sabbin naɗe-naɗe da sauye-sauye kan muhimman muƙamai cikin rundunar...