أرشيف الأخبار

يعرض هذا القسم الأخبار المؤرشفة مع تواريخ نشرها الأصلية. يُعرض المقال بلغته الأصلية.

31,085 نتائج

Dalilan NUPENG na yin yajin aiki a kan Matatar Dangote
أرشيف الأخبار

Dalilan NUPENG na yin yajin aiki a kan Matatar Dangote

Shugaban ƙungiyar NUPENG, Williams Akporeha, ya bayyana ranar Lahadi cewa ƙungiyar za ta ci gaba da yajin aikin zuwa ƙarshen tattaunawar ƙungiyar da gwamnati ranar Litinin. Ƙungiyar Ƙwadago ta Ma’aikatan da ke dakon man fetur da Gas a Nijeriya (NUPENG) ta ce lallai sai ta shiga yajin aikin sai-ba...