أرشيف الأخبار

يعرض هذا القسم الأخبار المؤرشفة مع تواريخ نشرها الأصلية. يُعرض المقال بلغته الأصلية.

31,085 نتائج

Gwamnatin Nijar ta rufe kamfanonin tsaro masu zaman kansu 400
أرشيف الأخبار

Gwamnatin Nijar ta rufe kamfanonin tsaro masu zaman kansu 400

Bayanai daga hukumomin Nijar sun ce an ɗauki wannan mataki ne a ƙoƙarin gwamnatin na kawo ƙarshen shekaru da aka shafe na rashin tsari a fannin tsaro da ke da matuƙar muhimmanci. Gwamnatin Jamhuriyar Nijar ta rufe kamfanonin samar da tsaro masu zaman kansu 400 a lokaci ɗaya ta hanyar wata doka da...