أرشيف الأخبار

يعرض هذا القسم الأخبار المؤرشفة مع تواريخ نشرها الأصلية. يُعرض المقال بلغته الأصلية.

31,085 نتائج

Burkina Faso ta ƙi karɓar mutanen da aka kora daga Amurka
أرشيف الأخبار

Burkina Faso ta ƙi karɓar mutanen da aka kora daga Amurka

Matakin na Burkina Faso ya zo ne a daidai lokacin da ofishin jakadancin Amurka da ke Ouagadougou babban birnin ƙasar ya dakatar da ayyukan biza, matakin da gwamnatin Traore ta kira ''bita-da-ƙulli''. Burkina Faso ta ki ƙarɓar mutanen da aka kora daga Amurka, a wani mataki na watsi da ɗaya daga ci...