Janar Abdourahamane Tiani wanda ya dare kan karagar mulkin Nijar bayan kifar da gwamnatin Mohamed Bazoum a watan Yuli, ya rantsar da sabbin shugabannin hukumar yaki da cin hanci da rashawa a hukumance da kuma kotun jiha. Shugaban Mulkin sojin Nijar Janar Abdourahamane Tiani wanda ya dare karagar...
Israeli Premier Netanyahu and FM Cohen, "who are both uncomfortable with the truth being expressed, will not be able to cover up their own crimes with their unfounded slander," says foreign ministry. Türkiye has rejected "unfounded slander" from Israel’s prime minister against President Recep Tay...
Duk da cewa gwamnatin tarayya ta gana da shugabannin kungiyoyin ƙwadagon a ranar Laraba, ba a cimma wata ƙwaƙƙwarar matsaya don janye yajin aikin ba. Yajin aikin da ma'aikata ke yi a fadin Nijeriya ya gurgunta harkokin tattalin arziki a kasar a daidai lokacin da take fama da hauhawar farashin kay...
The Court of Appeal in Nigeria's capital Abuja has ruled that the March 18, 2023 Zamfara State governorship election was "inconclusive." The Court of Appeal in Nigeria's capital Abuja has ruled that the governorship results for the northwestern state of Zamfara were "inconclusive." Nigeria's Inde...
Firaministan Isra'ila Netanyahu da Ministan Harkokin wajen kasar Cohen, ba su ji dadin gaskiyar da ake bayyana wa duniya ba, kuma ba za su iya boye laifukan da ke kansu ba da kuma batancin da suke yi ba," cewar ma'aikatar harkokin wajen Turkiyya Turkiyya ta yi watsi da "kalaman batanci" da Firami...
Kenya ta koma amfani da tsarin koyo da koyarwa da zai samar da kwarewa ga 'yan kasar, wanda ya janyo muhawara kan ko ana bukatar sake shirin barin tsohon tsarin da ke bayar da kwalin digiri kawai. Daga Dayo Yussuf Wata kararrawa da aka buga ce ta kawo karshen mararin dalibai 300 da ke zumudin kar...
A former member of the Turkish parliament and two lawyers call for international trial for the Israeli premier, and those acting with him, within the framework of international criminal norms. A former Turkish lawmaker together with two lawyers have sent a petition to the Istanbul Chief Prosecuto...
'Yan gudun hijirar Sudan sama da 540,000 ne suka tsallaka zuwa Chadi tun bayan yakin da ya barke watanni 7 da suka gabata tsakanin sojojin kasar da dakarun RSF, a cewar Hukumar Kaura ta Duniya (IOM). Tallafin abinci na ‘yan gudun hijirar Sudan sama da rabin miliyan a Chadi zai kare a watan gobe b...
Hare-haren da Isra'ila take ci gaba da kaiwa ta sama da ta kasa a Gaza — wadanda suka shiga kwana na 41 — sun yi sanadin mutuwar Falasadinawa 11,500, ciki har da kananan yara 4,710 da mata 3,160, a cewar hukumomin Falasdinu. Alhamis, 16 ga watan Nuwamba, 2023 0400 GMT — An kashe wasu sojojin Isra...
The African Development Bank (AfDB) has formally complained over the arrest and assault of two staffers in Ethiopia last month. The African Development Bank (AfDB) has filed a formal complaint with Ethiopia's government over the arrest and assault of two staffers in Addis Ababa last month, the Ab...
Le président du Malawi, Lazarus Chakwera, ordonne à tous les ministres actuellement en séjour à l'étranger de rentrer au pays. Le dirigeant a réduit les déplacements locaux des représentants de l'État dans le cadre d'une mesure d'austérité. Le président du Malawi, Lazarus Chakwera, a suspendu tou...
Le général Abdourahamane Tiani, chef du pouvoir militaire au Niger, a installé jeudi deux nouveaux organes de la transition créés récemment, la Cour d'Etat et la Commission de lutte contre la corruption. Les deux cérémonies retransmises en direct à la télévision publique se sont déroulées à Niame...