أرشيف الأخبار

يعرض هذا القسم الأخبار المؤرشفة مع تواريخ نشرها الأصلية. يُعرض المقال بلغته الأصلية.

31,085 نتائج

Aso ebi: Kaƴataccen tufafin da ke samun karɓuwa a Nijeriya
أرشيف الأخبار

Aso ebi: Kaƴataccen tufafin da ke samun karɓuwa a Nijeriya

Lamari ne mai wuya a halin yanzu mutum ya je wurin biki a Nijeriya bai ga an saka tufafi iri ɗaya ba a wurin bikin wanda aka fi sani da Aso ebi. Daga Abdulwasiu Hassan Aso ebi, wani nau'in tufafi ne a al'adar Yarabawa wanda ake amfani da shi a wuraren bukukuwa, inda a halin yanzu ya bazu matuƙa a...

Namibian President Geingob dies
أرشيف الأخبار

Namibian President Geingob dies

Geingob had been in power since 2015, the year he announced he had survived prostate cancer. Namibia's President Hage Geingob, 82, died in hospital early on Sunday, the presidency said, weeks after he was diagnosed with cancer. Geingob had been in charge of the southern African country since 2015...

Tsohon Gwamnan Yobe Bukar Abba Ibrahim ya rasu
أرشيف الأخبار

Tsohon Gwamnan Yobe Bukar Abba Ibrahim ya rasu

Rahotanni sun ce ya rasu ne a ƙasar Saudiyya bayan ya yi fama da rashin lafiya. Tsohon Gwamnan Jihar Yobe da ke arewacin Nijeriya Sanata Bukar Abba Ibrahim ya rasu yana da shekara 75. Rahotanni sun ce ya rasu ne ranar Lahadin nan a ƙasar Saudiyya bayan ya yi fama da rashin lafiya. Gwamnatin jihar...

Tunisians vote in second round of local elections
أرشيف الأخبار

Tunisians vote in second round of local elections

More than 4 million voters are eligible to cast their ballot in Sunday's polls to choose local representatives. Voting polls began in Tunisia’s second local elections on Sunday amid a boycott by opposition political parties. Polling stations in 785 electoral districts across the country opened at...