أرشيف الأخبار

يعرض هذا القسم الأخبار المؤرشفة مع تواريخ نشرها الأصلية. يُعرض المقال بلغته الأصلية.

31,085 نتائج

Ministan Wajen Turkiyya ya yi gargaɗi kan yiwuwar ɓarkewar rikici saboda harin da Amurka ke kai wa ƙungiyoyin da Iran ke goyon baya
أرشيف الأخبار

Ministan Wajen Turkiyya ya yi gargaɗi kan yiwuwar ɓarkewar rikici saboda harin da Amurka ke kai wa ƙungiyoyin da Iran ke goyon baya

"Muna fuskantar hatsari, kuma akwai yiwuwar fuskantar barazana ta gaza dakatar da abin da ke faruwa," in ji Hakan Fidan. Ministan Harkokin Wajen Turkiyya Hakan Fidan ya yi gargadi game da yiwuwar watsuwar rikici a Gabas ta Tsakiya a yayin da Amurka ke matsa kaimi wurin kai hare-hare kan kungiyoyi...

'Yan bindiga sun sace mata 35 'yan kai amarya a jihar Katsina
أرشيف الأخبار

'Yan bindiga sun sace mata 35 'yan kai amarya a jihar Katsina

Aƙalla mata 35 masu satar mutane suka tafi da su a lokacin da suke komawa gida daga wajen biki, a arewa maso yammacin Nijeriya, kamar yadda jami'ai suka shaida wa kamfanin dillancin labarai na AFP a ranar Litinin. Aƙalla mata 35 masu satar mutane suka tafi da su a lokacin da suke komawa gida daga...

Dozens killed in clashes at disputed Sudan-South Sudan border
أرشيف الأخبار

Dozens killed in clashes at disputed Sudan-South Sudan border

Markets set on fire, property looted and civilians including children killed in the clashes. About 40 people, many of them civilians, have been killed in violence in a disputed area on South Sudan's border with Sudan over the weekend and hundreds have sought refuge in a UN peacekeepers' compound,...

Nigeria devaluing the naira in reform drive amid record lows
أرشيف الأخبار

Nigeria devaluing the naira in reform drive amid record lows

Foreign currency shortages have created a large backlog of unpaid dollar transactions amounting to nearly $7 billion. Nigeria's second currency devaluation in less than a year and new forex rules suggest the central bank is gearing up to let the naira float freely, but a huge backlog of orders fo...