While Putin has previously discussed the risks of direct confrontation between NATO and Russia, his recent nuclear warning represents one of his most explicit statements on the matter. Russia's President Vladimir Putin told Western countries they risked provoking a nuclear war if they sent troops...
An yi wa Paul Pogba gwaji kuma aka same shi da shan kwayar kara kuzari bayan wasan Juventus na fara a gasar Serie A ta Italiya ta bana, da suka kara da Udinese ranar 20 ga Augustan bara. Tauraron dan kwallon Faransa, Paul Pogba ya samu hukuncin haramcin buga kwallo na tsawon shekaru hudu daga kot...
Yaƙin da Isra'ila ke yi a Gaza - wanda yanzu ya shiga kwana na 146 - ya yi sanadin mutuwar Falasɗinawa aƙalla 29,954, galibi yara da mata, tare da jikkata mutum 70,325. 1133 GMT — Hezbollah da Isra'ila sun yi musayar wuta a kan iyakokinsu a daidai lokacin da tashin hankali ke ta'azzara Kungiyar H...
It was under the tree that King Kabaka Muteesa wrote a letter to the Queen of England marking the beginning of arrival of British missionaries in Uganda. By Emmanuel Onyango A majestic tree whose life marked the early days of the arrival of British missionaries in Uganda was blown over on Monday...
La recrudescence de la contrebande de produits nigérians vers les pays voisins a aggravé le problème de l'inflation alimentaire dans le pays, alors que le gouvernement tente d'atténuer la situation en comblant les lacunes aux frontières. Par Abdulwasiu Hassan Des camions remplis de céréales et d'...
Mataimakin shugaban kasar Kashim Shettima ya fito fili ya bayyana yadda girman matsalar fitar da abincin take a wajen wanu taro a Abuja, ranar 20 ga Fabrairu. Daga Abdulwasiu Hassan Bayanai na cewa motoci makare da hatsi da sauran kayan abinci na fitar da kayan abinci ta barauniyar hanya daga jih...
Fahrettin Altun ya bayyana cewa, kokarin da hukumar sadarwa ta yi ne suka haifar da ƙaruwar da ƙasar ta samu inda ta yi sama fiye da sau 10 idan aka kwatanta da shekarar 2023. Turkiyya ta kasance a matsayi na 18 a cikin kasashe 193 a fagen yada labarai da sadarwa bisa jerin ƙasashe masu ƙarfin fa...
Israel's war on Gaza — now in its 146th day — has killed more than 30,000 Palestinians, mostly children and women, and wounded 70,325 others. Thursday, February 29, 2024 14:32 GMT — The United States has fallen short of condemning Israel's brutal opening of fire on Palestinians waiting to receive...
A karkashin bishiyar ne Sarki Kabaka Muteesa ya rubuta wa sarauniyar Ingila wasiƙa wadda ke nuna zuwan farko na ƴan bisharar Birtaniya zuwa Uganda. Daga Emmanuel Onyango Wata babbar bishiyar da rayuwarta ta yi daidai da lokacin farkon isowar ƴan bishara na Biritaniya a Uganda ta fadi ƙasa warwas...
Noman halittun cikin ruwa ya zama zabin da Madagascar ta dauka wajen cike gibin abinci mai gina jiki a tsakanin al’ummarta da kuma kara himma ga dorewa ga ayyukan tattalin arziki da ke kewaye cikin teku da sauran albarkatunta. Daga Firmain Eric Mbadinga Mu ne abin da muke ci, a cewar wani rahoto...
Dillo shi ne babban ɗan adawa da shugaban gwamnatin riƙon ƙwarya wanda ya kasance ɗan'uwansa, wato Mahamat Idriss Deby Itno. An kashe shugaban ƴan adawa na Chadi Yaya Dillo a ranar Laraba yayin wata musayar wuta da jami'an tsaro, kamar yadda babban mai shigar da ƙara Oumar Mahamat Kedelaye ya faɗ...
"Fiye da mayaƙa 100 da ke iƙirarin jihad sun kai hari a wani wuri da sojoji suke zama a ƙauyen Kwala," a cewar wani wakilin garin Mourdiah, mai nisan kilomita 300 daga Bamako, babban birnin ƙasar. Ƴan bindiga da ake zargi mayaƙan ƙungiyoyin da ke iƙirarin jihadi ne sun kashe gomman sojojin Mali r...