أرشيف الأخبار

يعرض هذا القسم الأخبار المؤرشفة مع تواريخ نشرها الأصلية. يُعرض المقال بلغته الأصلية.

31,085 نتائج

Kenya za ta haramta shigar da takalma cikin ƙasar
أرشيف الأخبار

Kenya za ta haramta shigar da takalma cikin ƙasar

Shugaban Kenya William Ruto ne ya bayyana haka inda ya ce gwamnatin ƙasar a halin yanzu tana kashe maƙudan kuɗi wurin bunƙasa ɓangaren jima da kuma samar da kamfanonin yin takalma a ƙasar. Gwamnatin Kenya za ta dakatar da shigar da takalma cikin ƙasar nan ba da jimawa ba, kamar yadda shugaban ƙas...