أرشيف الأخبار

يعرض هذا القسم الأخبار المؤرشفة مع تواريخ نشرها الأصلية. يُعرض المقال بلغته الأصلية.

31,085 نتائج

Ana taro a Masar kan lalubo mafita dangane da yaƙin Sudan
أرشيف الأخبار

Ana taro a Masar kan lalubo mafita dangane da yaƙin Sudan

Taron wanda ya ƙunshi wakilai daga ɓangaren 'yan siyasa da dakarun Sudan da Majalisar Ɗinkin Duniya da Ƙungiyar Tarayyar Afirka da wasu ɓangarori, an shirya shi ne domin lalubo mafita kan yaƙin da aka shafe sama da shekara guda ana yi a Sudan. Ƙasar Masar a rana Asabar ta shirya wani taron ƙasa d...

West African junta leaders defend 'turning backs' on Ecowas
أرشيف الأخبار

West African junta leaders defend 'turning backs' on Ecowas

Mali, Burkina Faso and Niger accuse Ecowas of not providing enough support for anti-insurgency efforts. The military regimes of Niger, Mali and Burkina Faso marked their divorce from the rest of West Africa Saturday, with Niger's ruling general saying the junta-led countries have "turned their ba...

'Ba za mu koma cikin ƙungiyar ECOWAS ba'
أرشيف الأخبار

'Ba za mu koma cikin ƙungiyar ECOWAS ba'

Shugabannin ƙasashen Burkina Faso, Mali da Nijar ne suka kafa Ƙungiyar Sahel Alliance wadda ake kallo a matsayin kishiya ga ECOWAS, wadda suka ce za ta taimaka domin magance musu matsalolin tsaro da tattalin arziki. Shugabannin gwamnatocin mulkin soji na ƙasashen Nijar da Mali da kuma Burkina Fas...

Isra'ila ta kashe 'yan jarida biyar a rana guda
أرشيف الأخبار

Isra'ila ta kashe 'yan jarida biyar a rana guda

Yaƙin da Isra'ila ta kwashe kwana 274 tana yi a Gaza ya kashe Falasɗinawa aƙalla 38,011 — kashi 70 daga cikinsu mata da yara –– sannan ta jikkata mutum 87,445, yayin da mutum fiye da 10,000 ke danne a ɓaraguzai, kana ta sace mutum aƙalla 9,500. 1057 GMT — Sojojin Isra’ila sun kashe ‘yan jarida bi...

Türkiye’s Medipol Health Group opens facility in Uganda
أرشيف الأخبار

Türkiye’s Medipol Health Group opens facility in Uganda

The centre is expected to provide access to advanced healthcare services such as bone marrow, kidney and liver transplantations, oncological treatments and orthopedic surgeries in the East African country. The Medipol Health Group, Türkiye’s largest private university hospital, debuted its intern...