أرشيف الأخبار

يعرض هذا القسم الأخبار المؤرشفة مع تواريخ نشرها الأصلية. يُعرض المقال بلغته الأصلية.

31,085 نتائج

Kai-tsaye: Isra'ila ta yi luguden wuta a kudancin Beirut
أرشيف الأخبار

Kai-tsaye: Isra'ila ta yi luguden wuta a kudancin Beirut

Yaƙin da Isra'ila take yi a Gaza, wanda ya shiga kwana na 384, ya kashe Falasɗinawa aƙalla 42,792 da jikkata fiye da 100,000, kan ana ƙiyasi mutum fiye da 10,000 na ƙarƙashin ɓaraguzai. Isra'ila ta kashe aƙalla mutum 2,574 a hare-hare a Lebanon. Alhamis, 24 ga watan Oktoba, 2024 2341 GMT — Jirage...