أرشيف الأخبار

يعرض هذا القسم الأخبار المؤرشفة مع تواريخ نشرها الأصلية. يُعرض المقال بلغته الأصلية.

31,085 نتائج

Shugaba Tinubu Zai Kai Ziyarar Aiki Turkiyya
أرشيف الأخبار

Shugaba Tinubu Zai Kai Ziyarar Aiki Turkiyya

Ziyarar na da nufin ƙarfafa alaƙa da faɗaɗa haɗin kai tsakanin Nijeriya da Turkiyya Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu zai tashi daga Abuja ranar Litinin, 26 ga Janairun 2026 zuwa Ankara, babban birnin Turkiyya, domin kai ziyarar aiki da ta shafi ƙarfafa alaƙar diflomasiyya da faɗaɗa haɗin kai a...

Iran Ta Yi Gargaɗi: Duk Wani Hari Cikakken Yaƙi Ne a Kanmu
أرشيف الأخبار

Iran Ta Yi Gargaɗi: Duk Wani Hari Cikakken Yaƙi Ne a Kanmu

Tehran ta ce sojojinta suna cikin shirin ko-ta-kwana yayin da sojojin Amurka ke tunkaro Gabas ta Tsakiya Iran ta yi gargaɗin cewa za ta ɗauki duk wani hari a kanta a matsayin “cikakken yaƙi,” yayin da ake sa ran isowar kayan aikin soji na Amurka zuwa Gabas ta Tsakiya cikin ‘yan kwanaki masu zuwa....

Barrel bomb attacks drive mass displacement in South Sudan
أرشيف الأخبار

Barrel bomb attacks drive mass displacement in South Sudan

Estimating the death toll is impossible as many civilians remain hiding in the bush amid escalating violence, a local civil society leader says. Renewed fighting in South Sudan has displaced more than 180,000 people, with witnesses describing indiscriminate use of barrel bombs and civilians fleei...

Burhan: Ba Zaman Lafiya a Sudan Sai an Kawar da RSF
أرشيف الأخبار

Burhan: Ba Zaman Lafiya a Sudan Sai an Kawar da RSF

Shugaban sojin Sudan ya ce tattaunawar da ta haɗa RSF na jinkirta rikici ne kawai Shugaban gwamnatin Sudan, Abdel Fattah al-Burhan, ya ce ba za a taɓa samun zaman lafiya mai ɗorewa a ƙasar ba sai an kawar da rundunar Rapid Support Forces (RSF), yana mai cewa duk wata tattaunawar zaman lafiya da a...