A cikin wata sanarwa da ta fitar a ranar Lahadi, gamayyar ƙawancen da RSF ke jagoranta, ta ce Dagalo ya sha rantsuwar kama aiki a Nyala, babban birnin Jihar Darfur ta Kudu da ke yammacin Sudan. An rantsar da kwamandan dakarun RSF Mohamed Hamdan Dagalo a matsayin shugaban gwamnatin adawa a Sudan. A cikin wata sanarwa da ta fitar a ranar Lahadi, gamayyar ƙawancen da RSF ke jagoranta, ta ce Dagalo ya sha rantsuwar kama aiki a Nyala, babban birnin Jihar Darfur ta Kudu da ke yammacin Sudan. Ta ce an rantsar da Abdelaziz Adam al-Hilu a matsayin mataimakin Dagalo, tare da mambobin majalisar shugaban ƙasa mai kujeru 13. A ranar 26 ga watan Yuli ne gamayyar ƙungiyoyin suka sanar da kafa gwamnatin haɗin gwiwa, ƙarƙashin jagorancin Dagalo. An sanya hannu kan yarjejeniyar siyasa a Kenya
أرشيف الأخبار
يعرض هذا القسم الأخبار المؤرشفة مع تواريخ نشرها الأصلية. يُعرض المقال بلغته الأصلية.
An rantsar da kwamandan RSF Dagalo a matsayin shugaban gwamnatin adawa a Sudan
A cikin wata sanarwa da ta fitar a ranar Lahadi, gamayyar ƙawancen da RSF ke jagoranta, ta ce Dagalo ya sha rantsuwar kama aiki a Nyala, babban birnin Jihar Darfur ta Kudu da ke yammacin Sudan. An rantsar da kwamandan dakarun RSF Mohamed Hamdan Dagalo a matsayin shugaban gwamnatin adawa a Sudan....
لمحة سريعة