Rahotanni daga Abuja babban birnin Nijeriya sun ce jami'an tsaro sun kubutar da 'yan matan nan biyar da ke hannun masu garkuwa da mutane bayan 'yan bindiga sun kashe 'yar'uwarsu wato Nabeeha. Rahotanni daga Abuja babban birnin Nijeriya sun ce jami'an tsaro sun kubutar da 'yan matan nan biyar da ke hannun masu garkuwa da mutane bayan 'yan bindiga sun kashe 'yar'uwarsu wato Nabeeha. Bayanai sun nuna cewa tuni aka kai 'yan matan gidansu da ke yankin Bwari da ke birnin na Abuja.
Taskar labarai
Wannan sashe yana nuna tsoffin labarai da ranakun da aka wallafa su. An nuna labarin a harshensa na asali.
An kubutar da 'yan'uwan Nabeeha daga masu garkuwa da mutane
Rahotanni daga Abuja babban birnin Nijeriya sun ce jami'an tsaro sun kubutar da 'yan matan nan biyar da ke hannun masu garkuwa da mutane bayan 'yan bindiga sun kashe 'yar'uwarsu wato Nabeeha. Rahotanni daga Abuja babban birnin Nijeriya sun ce jami'an tsaro sun kubutar da 'yan matan nan biyar da k...

A taƙaice