Mwanzo / Kumbukumbu za habari
Kumbukumbu za habari

Sehemu hii inaonyesha habari za kumbukumbu pamoja na tarehe zake za awali za kuchapishwa. Habari imeonyeshwa katika lugha yake ya asili.

An kashe sojojin Isra'ila 10 cikin kwana uku a arewacin Gaza — Hamas

Kungiyar gwagwarmayar Falasdinawa ta Hamas ta ce mayakanta sun kashe sojojin Isra'ila 10 a arewacin Gaza a cikin kwanaki ukun da suka gabata. Kungiyar gwagwarmayar Falasdinawa ta Hamas ta ce mayakanta sun kashe sojojin Isra'ila 10 a arewacin Gaza a cikin kwanaki ukun da suka gabata. "Sama da sojo...

NewstimeTR Haber Merkezi · · Imesasishwa 13/8/2026, 05:26:08
An kashe sojojin Isra'ila 10 cikin kwana uku a arewacin Gaza — Hamas
Kwa muhtasari

Kungiyar gwagwarmayar Falasdinawa ta Hamas ta ce mayakanta sun kashe sojojin Isra'ila 10 a arewacin Gaza a cikin kwanaki ukun da suka gabata. Kungiyar gwagwarmayar Falasdinawa ta Hamas ta ce mayakanta sun kashe sojojin Isra'ila 10 a arewacin Gaza a cikin kwanaki ukun da suka gabata. "Sama da sojo...

Kungiyar gwagwarmayar Falasdinawa ta Hamas ta ce mayakanta sun kashe sojojin Isra'ila 10 a arewacin Gaza a cikin kwanaki ukun da suka gabata. Kungiyar gwagwarmayar Falasdinawa ta Hamas ta ce mayakanta sun kashe sojojin Isra'ila 10 a arewacin Gaza a cikin kwanaki ukun da suka gabata. "Sama da sojojin Isra'ila 10 aka kashe tare da jikkata wasu da dama a hare-haren da 'yan adawa suka kai a cikin sa'o'i 72 da suka gabata," in ji Abu Obaida, kakakin reshen kungiyar Hamas, na kungiyar Qassam Brigades, kamar yadda ya bayyana a cikin wata sanarwa. Ya ce asarar da sojojin Isra'ila suka yi "ta fi yadda aka sanar." Ya ci gaba da cewa: "Za a yi galaba kan makiya (Isra'ila) daga arewacin Gaza, kuma za su ga wulakanci ba tare da samun damar karya tirjiya ba." Kakakin ya ce nasarorin da sojojin Isra'ila suka samu a arewacin Gaza su ne "lalata abubuwa da ɓarna da kisan kiyashi kan mutanen da ba su ji ba ba su gani ba." Babu wani martani har yanzu daga ɓangaren Isra'ila.