Gida / Taskar labarai
Taskar labarai

Wannan sashe yana nuna tsoffin labarai da ranakun da aka wallafa su. An nuna labarin a harshensa na asali.

An haramta wa Paul Pogba wasa tsawon shekaru hudu saboda shan kwayoyin kuzari

An yi wa Paul Pogba gwaji kuma aka same shi da shan kwayar kara kuzari bayan wasan Juventus na fara a gasar Serie A ta Italiya ta bana, da suka kara da Udinese ranar 20 ga Augustan bara. Tauraron dan kwallon Faransa, Paul Pogba ya samu hukuncin haramcin buga kwallo na tsawon shekaru hudu daga kot...

NewstimeTR Haber Merkezi · · An sabunta 2026-08-13, 05:26:07
An haramta wa Paul Pogba wasa tsawon shekaru hudu saboda shan kwayoyin kuzari
A taƙaice

An yi wa Paul Pogba gwaji kuma aka same shi da shan kwayar kara kuzari bayan wasan Juventus na fara a gasar Serie A ta Italiya ta bana, da suka kara da Udinese ranar 20 ga Augustan bara. Tauraron dan kwallon Faransa, Paul Pogba ya samu hukuncin haramcin buga kwallo na tsawon shekaru hudu daga kot...

An yi wa Paul Pogba gwaji kuma aka same shi da shan kwayar kara kuzari bayan wasan Juventus na fara a gasar Serie A ta Italiya ta bana, da suka kara da Udinese ranar 20 ga Augustan bara. Tauraron dan kwallon Faransa, Paul Pogba ya samu hukuncin haramcin buga kwallo na tsawon shekaru hudu daga kotun yaki da shan kwayoyin kara kuzari ta hukumar kwallon Italiya, bayan da aka same shi da laifin shan kwaya a Agustan bara. Kulob din da Pogba ke bugawa wasa a yanzu, Juventus ya sanar ranar Alhamis, inda kakakin kulob din ya sanar da AFP cewa an sanar da su game da hukunci kan dan wasan mai shekar 30, wanda tun a Satumba aka dakatar da shi na wucin gadi. Kakakin kulob din ya ce "Mun samu sanarwa daga kotun a wannan safiya". +