Mwanzo / Kumbukumbu za habari
Kumbukumbu za habari

Sehemu hii inaonyesha habari za kumbukumbu pamoja na tarehe zake za awali za kuchapishwa. Habari imeonyeshwa katika lugha yake ya asili.

Amurka ta amince a sayar wa Nijeriya makamai da bamabamai da rokoki da suka kai naira biliyan 532

Tuni hukumar DSCA mai kula da tsaron Amurka tare da manufofin ƙasashen wajen ƙasar ta miƙa takardun shaidar da ake buƙata don sanar da Majalisar Dokokin Amurka game da yiwuwar sayar da makaman. Ma’aikatar Harkokin Wajen Amurka ta amince da yiwuwar sayar wa Nijeriya makamai da bamabamai da rokoki...

NewstimeTR Haber Merkezi · · Imesasishwa 13/8/2026, 05:26:07
Amurka ta amince a sayar wa Nijeriya makamai da bamabamai da rokoki da suka kai naira biliyan 532
Kwa muhtasari

Tuni hukumar DSCA mai kula da tsaron Amurka tare da manufofin ƙasashen wajen ƙasar ta miƙa takardun shaidar da ake buƙata don sanar da Majalisar Dokokin Amurka game da yiwuwar sayar da makaman. Ma’aikatar Harkokin Wajen Amurka ta amince da yiwuwar sayar wa Nijeriya makamai da bamabamai da rokoki...

Tuni hukumar DSCA mai kula da tsaron Amurka tare da manufofin ƙasashen wajen ƙasar ta miƙa takardun shaidar da ake buƙata don sanar da Majalisar Dokokin Amurka game da yiwuwar sayar da makaman. Ma’aikatar Harkokin Wajen Amurka ta amince da yiwuwar sayar wa Nijeriya makamai da bamabamai da rokoki na kimanin dala miliyan 346 (kimanin naira biliyan N532), in ji ma’aikatar tsaron Amurka, Pentagon. Tuni hukumar DSCA mai kula da tsaron Amurka tare da manufofin ƙasashen wajen ƙasar ta miƙa takardun shaidar da ake buƙata don sanar da Majalisar Dokokin Amurka game da yiwuwar sayar da makaman. “Ma’aikatar Harkokin Wajen Amurka ta yanke hukuncin amincewa da yiwuwar sayar da makamai ga sojin ƙetare zuwa ga gwamnatin Nijeriya, in ji wata sanarwa. Sanarwar ta ce makaman da kuɗinsu zai kai dala miliyan $346 sun haɗa da bamabamai da rokoki waɗanda ke kai hari bisa saiti.