Gida / Taskar labarai
Taskar labarai

Wannan sashe yana nuna tsoffin labarai da ranakun da aka wallafa su. An nuna labarin a harshensa na asali.

Albasa da agada da dankalin Hausa na daga cikin abincin da suka fi tsada a 2023 a Nijeriya

Albasa da agada da dankalin Hausa na daga cikin kayan abincin da suka fi tsada a cikin shekara, a cewar Hukumar Ƙididdiga ta Nijeriya (NBS). Albasa da agada da dankalin Hausa na daga cikin kayan abincin da suka fi tsada a cikin shekara, a cewar Hukumar Ƙididdiga ta Nijeriya (NBS). Jerin kayan abi...

NewstimeTR Haber Merkezi · · An sabunta 2026-08-13, 05:26:07
Albasa da agada da dankalin Hausa na daga cikin abincin da suka fi tsada a 2023 a Nijeriya
A taƙaice

Albasa da agada da dankalin Hausa na daga cikin kayan abincin da suka fi tsada a cikin shekara, a cewar Hukumar Ƙididdiga ta Nijeriya (NBS). Albasa da agada da dankalin Hausa na daga cikin kayan abincin da suka fi tsada a cikin shekara, a cewar Hukumar Ƙididdiga ta Nijeriya (NBS). Jerin kayan abi...

Albasa da agada da dankalin Hausa na daga cikin kayan abincin da suka fi tsada a cikin shekara, a cewar Hukumar Ƙididdiga ta Nijeriya (NBS). Albasa da agada da dankalin Hausa na daga cikin kayan abincin da suka fi tsada a cikin shekara, a cewar Hukumar Ƙididdiga ta Nijeriya (NBS). Jerin kayan abincin na cikin sabon rahoton da NBS ta fitar a makon nan, inda ya nuna kayan abincin sun yi tsananin tsada a watan Disamban 2023 idan aka kwatanta da farashinsu na watan Disamban 2022. Matsakaicin farashin kilo daya na albasa ya ƙaru da kashi 122.9 zuwa naira 971.9 a Disamban 2023, yayin da a Disamban 2022 farashin nata bai wuce naira 435. Ita kuwa agada farashinta ya karu ne da kashi 114.6, wato daga naira 347.7 zuwa naira 746. Farashin dankalin Hausa ya ƙaru da kashi 105 cikin 100 duk kilo ɗaya daga kashi 85.8 cikin 100 a 2022.