Ɗan wasan Nijeriya Ademola Lookman ne ya soma zura ƙwallo a fafatawar da suka yi a filin wasa na Goodswill Akpabio a Uyo da ke jihar Akwa Ibom ta kudu maso kudancin Nijeriya. Tawagar ƙwallon ƙafa ta Najeriya, Super Eagles ta doke takwararta ta Benin da ci 3-0 a wasan farko na neman shiga gasar kofin Afirka (AFCON) da za a yi a Morocco a 2025. Ɗan wasan Nijeriya Ademola Lookman ne ya soma zura ƙwallo a fafatawar da suka yi a filin wasa na Goodswill Akpabio a Uyo da ke jihar Akwa Ibom ta kudu maso kudancin Nijeriya.
Taskar labarai
Wannan sashe yana nuna tsoffin labarai da ranakun da aka wallafa su. An nuna labarin a harshensa na asali.
AFCON 2025: Nijeriya ta doke Benin da ci 3-0
Ɗan wasan Nijeriya Ademola Lookman ne ya soma zura ƙwallo a fafatawar da suka yi a filin wasa na Goodswill Akpabio a Uyo da ke jihar Akwa Ibom ta kudu maso kudancin Nijeriya. Tawagar ƙwallon ƙafa ta Najeriya, Super Eagles ta doke takwararta ta Benin da ci 3-0 a wasan farko na neman shiga gasar ko...

A taƙaice