Ƙasar Côte d’Ivoire ta yi nasarar ɗaukar kofin nahiyar Afirka bayan ta doke Nijeriya da ci 2-1 a wasan ƙarshe da suka fafata ranar Lahadi. Ƙasar Côte d’Ivoire ta yi nasarar ɗaukar kofin nahiyar Afirka bayan ta doke Nijeriya da ci 2-1 a wasan ƙarshe da suka fafata ranar Lahadi. Tawagar Super Eagles ce ta soma cin ƙwallo ta hannun William Troost-Ekong gabanin a tafi hutun rabin lokaci inda ya doka ƙwallon da ka a ragar the Elephants. Sai dai ɗan wasan Côte d’Ivoire Franck Kessie ya farke ƙwallon jim kaɗan bayan an dawo daga hutun rabin lokaci. Muna ci gaba da sabunta wannan labarin...
Taskar labarai
Wannan sashe yana nuna tsoffin labarai da ranakun da aka wallafa su. An nuna labarin a harshensa na asali.
AFCON 2023: Côte d’Ivoire ta ɗauki kofin nahiyar Afirka
Ƙasar Côte d’Ivoire ta yi nasarar ɗaukar kofin nahiyar Afirka bayan ta doke Nijeriya da ci 2-1 a wasan ƙarshe da suka fafata ranar Lahadi. Ƙasar Côte d’Ivoire ta yi nasarar ɗaukar kofin nahiyar Afirka bayan ta doke Nijeriya da ci 2-1 a wasan ƙarshe da suka fafata ranar Lahadi. Tawagar Super Eagle...

A taƙaice