Главная / Архив новостей
Архив новостей

В этом разделе представлены архивные новости с исходными датами публикации. Статья отображается на языке оригинала.

Adadin waɗanda aka kashe a Gaza ya kai 41,118 yayin da Isra'ila ke ci gaba da kashe Falasɗinawa

Yaƙin Isra'ila a Gaza ya shiga rana ta 342, inda ta kashe kusan Falasɗinawa 41,118 – yawacinsu mata da yara – tare da jikkata kusan 95,125 kuma wani ƙiyasi ya nuna cewa fiye da mutum 10,000 na ƙarƙashin ɓaraguzan gine-ginen da aka rusa. Hare-haren Isra'ila sun kashe aƙalla ƙarin Falasɗinawa 34 a...

NewstimeTR Haber Merkezi · · Обновлено 13.08.2026, 05:26:07
Adadin waɗanda aka kashe a Gaza ya kai 41,118 yayin da Isra'ila ke ci gaba da kashe Falasɗinawa
Кратко

Yaƙin Isra'ila a Gaza ya shiga rana ta 342, inda ta kashe kusan Falasɗinawa 41,118 – yawacinsu mata da yara – tare da jikkata kusan 95,125 kuma wani ƙiyasi ya nuna cewa fiye da mutum 10,000 na ƙarƙashin ɓaraguzan gine-ginen da aka rusa. Hare-haren Isra'ila sun kashe aƙalla ƙarin Falasɗinawa 34 a...

Yaƙin Isra'ila a Gaza ya shiga rana ta 342, inda ta kashe kusan Falasɗinawa 41,118 – yawacinsu mata da yara – tare da jikkata kusan 95,125 kuma wani ƙiyasi ya nuna cewa fiye da mutum 10,000 na ƙarƙashin ɓaraguzan gine-ginen da aka rusa. Hare-haren Isra'ila sun kashe aƙalla ƙarin Falasɗinawa 34 a Gaza, abin da ya kai adadin waɗanda suka mutu tun daga 7 ga Oktoba zuwa 41,118, a cewar Ma'aikatar Lafiya ta yankin. Wata sanarwar ma'aikatar ta ƙara da cewa an jikkata fiye da wasu mutanen 95,125 a hare-haren da ake ci gaba da kaiwa. "A cikin sa'o'i 24, Sojojin Israi'ila sun kashe mutane 34 sun kuma jikkata wasu 96 a kashe-kashe na ƙare dangi da suke yi wa iyalai," a cewar ma'aikatar. Ta ƙara da cewa "Mutane da dama har yanzu suna kwance a ƙasan ɓaraguzai da kuma gefen hanyoyi kasancewar masu aikin ceto ba sa iya kaiwa gare su."